Northern Lens By Aliyu

Northern Lens By Aliyu Northern Weddings & Lifestyle � Real Moments | Culture | Luxury Daily reels that hits different �

Congrats Adamu Zango, Allah ya bada zaman lafiya.
15/08/2026

Congrats Adamu Zango, Allah ya bada zaman lafiya.

05/08/2026

Kuma kuji abunda naji 😋😁

04/08/2026

Nemi kudi danlami😁 Toh wannan dai shine Allah yasa mudace.

The Film Censorship Board has sealed the shop of this woman, Kausar of Unique Empire Ltd.The action was taken because of...
04/08/2026

The Film Censorship Board has sealed the shop of this woman, Kausar of Unique Empire Ltd.

The action was taken because of the way she advertised men’s and women’s products, which the authorities described as promoting indecency.

What is your opinion on this action?

"Ni na ƙara ƙaunar Adamu domin ta silar sa ɗiyata ta je Makkah ta ziyarci ƙabarin Annabi Muhammadu (SAW)In ji mahaifiyar...
03/08/2026

"Ni na ƙara ƙaunar Adamu domin ta silar sa ɗiyata ta je Makkah ta ziyarci ƙabarin Annabi Muhammadu (SAW)
In ji mahaifiyar Maimuna Pretty.

Me za ku ce?

Duk shekara sai kun kashe tiriliyan 45 domin yin gasar zuwa aikin hajji da umrah Acikin wannan kuɗin ne gwamnatin saudiy...
02/08/2026

Duk shekara sai kun kashe tiriliyan 45 domin yin gasar zuwa aikin hajji da umrah

Acikin wannan kuɗin ne gwamnatin saudiyyah ke zuba hannun jari a America 🇺🇸 da England 🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿

Su kuwa America 🇺🇸 zasu ƙera mak**ai da wannan dukiyar su yaƙi ƙasashen Muslunci da musulmai.
---------------------------

Menene mafita?

Ku rage yawan kashe kuɗi zuwa aikin hajji da umrah

Ku mayarda hankali wurin taimakon yan uwanku da dangi acikin gida da unguwa.

Taimakon juna babban jihadi ne wanda zai ceto rayuwar al'ummar wannan ƙasar

Ba gwamnati kaɗai ke da nauyin gyaran wannan ƙasar ba, gyaran wannan ƙasar haƙƙin kowa da kowa ne

Dole muyi abunda yadace, ba abunda mukeso ba.
---------------------------

⚠️ Ba zuwa aikin hajji da umrah na wajibi nike magana ba, ina magana ne akan masu gasar zuwa aikin hajji da umrah duk shekara.

Kuyi duba da wannan ayar:

‫۞ لَّیۡسَ ٱلۡبِرَّ أَن تُوَلُّوا۟ وُجُوهَكُمۡ قِبَلَ ٱلۡمَشۡرِقِ وَٱلۡمَغۡرِبِ وَلَـٰكِنَّ ٱلۡبِرَّ مَنۡ ءَامَنَ بِٱللَّهِ وَٱلۡیَوۡمِ ٱلۡـَٔاخِرِ وَٱلۡمَلَـٰۤىِٕكَةِ وَٱلۡكِتَـٰبِ وَٱلنَّبِیِّـۧنَ وَءَاتَى ٱلۡمَالَ عَلَىٰ حُبِّهِۦ ذَوِی ٱلۡقُرۡبَىٰ وَٱلۡیَتَـٰمَىٰ وَٱلۡمَسَـٰكِینَ وَٱبۡنَ ٱلسَّبِیلِ وَٱلسَّاۤىِٕلِینَ وَفِی ٱلرِّقَابِ وَأَقَامَ ٱلصَّلَوٰةَ وَءَاتَى ٱلزَّكَوٰةَ وَٱلۡمُوفُونَ بِعَهۡدِهِمۡ إِذَا عَـٰهَدُوا۟ۖ وَٱلصَّـٰبِرِینَ فِی ٱلۡبَأۡسَاۤءِ وَٱلضَّرَّاۤءِ وَحِینَ ٱلۡبَأۡسِۗ أُو۟لَـٰۤىِٕكَ ٱلَّذِینَ صَدَقُوا۟ۖ وَأُو۟لَـٰۤىِٕكَ هُمُ ٱلۡمُتَّقُونَ

TIRƘASHI‎: "Ko kuna so ko ba kwa so shugaban ƙasa Tinubu ya yi abin da ba a taɓa yi ba, dan haka, dole ne mu sake ba shi...
31/07/2026

TIRƘASHI‎: "Ko kuna so ko ba kwa so shugaban ƙasa Tinubu ya yi abin da ba a taɓa yi ba, dan haka, dole ne mu sake ba shi goyon baya ya ci gaba da ayyukan da yake yi na alheri a ƙasar nan".

In ji Mai alfarma sarkin Musulmai a wajen wani taro na makiyaya da aka gudanar yau a Abuja, yayin da yake yaba wa shugaban ƙasar kan sabuwar hukumar da ya samar kan harkar kiwo.

Mrs Hadiza Miller,Member Kaduna State House of Assembly representing Zaria in 1983.
31/07/2026

Mrs Hadiza Miller,Member Kaduna State House of Assembly representing Zaria in 1983.

31/07/2026

Rarara bakada mutunci fah 🫢





Al'amarin dai wanda ƴansandan jihar Kano s**a ce ya faru ne a unguwar Badawa a birnin na Kano amma masoyan biyu ƴan jiha...
27/07/2026

Al'amarin dai wanda ƴansandan jihar Kano s**a ce ya faru ne a unguwar Badawa a birnin na Kano amma masoyan biyu ƴan jihar Jigawa ne da s**a k**a otal ɗin.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Northern Lens By Aliyu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share