Kwankwasiyya news

Kwankwasiyya news Specialise in news and corresponding

wane ZABIN ku a Kano central?
19/08/2026

wane ZABIN ku a Kano central?

16/08/2026
gwamna adeleke na osun ya sake lashe ZABE a karo na biyu
16/08/2026

gwamna adeleke na osun ya sake lashe ZABE a karo na biyu

“Daga yau, ba zan sake tallata Asiwaju ba.” Atiku Abubakar zanyi a 2027.- Abdulmajid Danbilki Kwamanda
15/08/2026

“Daga yau, ba zan sake tallata Asiwaju ba.” Atiku Abubakar zanyi a 2027.

- Abdulmajid Danbilki Kwamanda

gwamna adeleke ya lashe akwatin sa da kuria 53
15/08/2026

gwamna adeleke ya lashe akwatin sa da kuria 53

 sarkee ya bayyana hakan a shafin sa na facebook kasa da awa 24 bayan bayyana ficewar sa daga jamiyyar NDC kwankwasiyya ...
15/08/2026

sarkee ya bayyana hakan a shafin sa na facebook kasa da awa 24 bayan bayyana ficewar sa daga jamiyyar NDC kwankwasiyya ta hannun hadiman Mai girma gwamna Abba Kabir Yusuf wato Adam da yahaya hotoro

A zaman data Saba gabatarwa kungiyar STRUGGLE CONTINUE TA dakatar da yiwa sabbin Membobi rijista har sai an gabatar da s...
15/08/2026

A zaman data Saba gabatarwa kungiyar STRUGGLE CONTINUE TA dakatar da yiwa sabbin Membobi rijista har sai an gabatar da shedar katin zabe na inec.

KUNGIYAR ta bayyana hakan ne ta Bakin shugaban ta chairman ladi Nasir.

ya Kara da cewa matakin zai Samar da damarmaki masu yawa musamman ga membobin wannan kungiya la,akari da muhimmancin katin zabe a wajen Yan siyasa.

Address

Kano
12345678910

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya news posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kwankwasiyya news:

Shortcuts

Share