Sharif Ya'aqub

Sharif Ya'aqub Your parents can’t be replaced. Love them, respect them, listen to them, care for them, pray for them

Who is Dan Bello?Bello Galadanchi a.k.a Dan Bello was born in State College, Pennsylvania on December 12, 1987 to Habeeb...
13/08/2024

Who is Dan Bello?

Bello Galadanchi a.k.a Dan Bello was born in State College, Pennsylvania on December 12, 1987 to Habeeb and Halisa Galadanchi. After birth, he spent his childhood and early adolescence with his family in Nigeria's capital, Abuja, where he attended school with his siblings.

Throughout his time in Africa Bello worked a variety of jobs, including street food vending, construction, and helping run his father's medical practice. One of his first jobs was the fabrication and sale of handmade footwear such as rope sandals and a special type of sabot heel native to Nigeria called aa "kumazie."

Upon matriculation in 2006, his parents offered him education back in the United States, where Bello attended The Pennsylvania State University as a Bioengineering and Classical History double major and Film Studies and African Studies minors.

Considered a gifted young man, he graduated from university in 2009 with two degrees and two minor certificates and immediately entered the film industry, producing such short films as Charles in Arms, Unknowing Separation, Water for Baby, and Taken by Storm.

His first film projects were prompted by various contests and promotional programs and soon became well-known to his former university circles. In late 2011, Bello received a grant from the Nigerian Film Festival and Nollywood, to produce various political films for the Nigerian government.

It was this opportunity that lend itself to Bello's fame in that the new funding allowed him to make films in Pennsylvania and become more noticed. When not filmmaking, Bello spends his time volunteering in his community, making new friends in the city and writing narrative novel- IMDb Mini Biography By: Sand.

A dual citizen of the USA and the Federal Republic of Nigeria, writer/director Bello Galadanchi, made a name for himself after winning numerous awards at short film festivals around the globe. In 2012, at just 24, he wrote, directed and co-produced the feature film.

WANI MALAMI DA DIREBA KARANTA KA KARU________________________An gayyaci Malam wani gari domin buɗe masallacin Juma'a. Da...
12/08/2024

WANI MALAMI DA DIREBA KARANTA KA KARU
________________________

An gayyaci Malam wani gari domin buɗe masallacin Juma'a. Da ranar ta zo sai ya samu motar da ke zuwa garin, ya biya kuɗi direba ya ba shi canji, ya samu kujera ya kame, Mota ta lula.

Ana cikin tafiya, Malam ya fiddo canjin da direba ya ba shi ya ƙidaya, sai ya ga ya hau da naira hamsin. Shaiɗan kuwa ya kutsa kai cikin zuciyar Malam ya cusa masa wasiwasi, ya fara tunanin abin da ya kamata ya yi.

Wata zuciya ta ce ka mayar wa direba da kuɗinsa. Wata zuciyar kuma ta ce, haba don naira hamsin, me za ta ƙara ko rage direban da shi? Riƙe abinka Allah ne ya ba ka. Haka dai ya yi ta tufka da warwara a cikin ransa har aka iso garin.

Yayin da mota ta tsaya ya fito. Da har ya yi kamar zai tafi, sai kuma ya fasa. Ya zagaya inda direba yake, ya cire naira hamsin ɗin nan ya miƙa masa ya ce, "ungo nan, ka yi man ƙari a cikin canji."

Direba ya karɓa ya yi murmushi ya tambaye shi, "kai ne Malamin da aka gayyato domin buɗe masallaci a garin nan?"

Malami ya ce, "I, ni ne."

Direba ya ce, "Madalla, da ma tun tuni nake da sha'awar shiga Musulunci, na dakata ina nazarin halayenku ne tukuna. Da gangan na ƙara maka naira hamsin domin na ga me za ka yi. To, ka dubi hanyata, zan same ka masallacin." Ya ja motarsa ya tafi.

Bayan direba ya wuce, sai jikin Malam ya ɗauki rawa, ya ji kamar kafafunsa ba za su iya ɗaukarsa ba, ya jingina a jikin wata itaciya da ke kusa gare shi, ya yi ajiyar zuciya ya ce, "Allah na gode ma da ka hana ni sayar da addininka a kan naira hamsin. Haƙiƙa waɗanda ba Musulmi ba, ba su da wata hanya da suke karantar Musulunci face ta hanyar halaye da ɗabi'unmu. Ashe kuwa ya kamata ga duk wanda ya kira kansa Musulmi, to ya kyautata halaye da ɗabi'unsa kamar yadda addinin ya tsara mana.

🫴🏼 Opphïcïäl Däñ Mäjälïssä ✍🏼12/08/20244

22/05/2024

KISSA!!!

A zamanin khalifa Umar dan Khattaab, wasu mutane uku s**a zo masa suna rike da wani saurayi s**a ce, Ya Amiral muminina! Wannan mutum ya kashe mana mahaifinmu.

Umar: kai donme ka kashe musu uba?

Saurayi: Ni makiyayi ne, rakumata ce ta ci itaciyar gonar mahaifinsu, sai mahaifinsu ya bugi rakumin da dutsi, rakuma ta mutu, ni kuma na dauki dutsin na buge shi
ya mutu.

Umar: saboda haka zan tsaida haddi akanka.

SAURAYI: ka saurara mini kwana uku, mahaifina ya mutu ya barni da kanwata da kuma dukiya, idan ka kasheni dukiyar da yar uwata zasu tozarta Kamini Uzuri naje na raba Dukiyar.

Umar: wa zai lamunceka?

Saurayi ya duba cikin mutane sai ya nuna Sahabi "Abu Dhar".

Umar: ka lamunce masa Ya Aba Dharr?

Abu Dharri: na'am

Umar: ba ka san mutum ba ka lamunce, to idan ya gudu haddi zai koma kanka.

Abu Dharr: na yarda.

Saurayi ya tafi, aka kwana biyu, an shiga na so uku, saurayi bai zo ba,

Hankalin kowa ya tashi akan Abu Dharri kar haddi ya koma kansa.

Kafin sallar magariba sai ga saurayi ya zo a gajiye, ya tsaya a gaban khalifa Umar.

Saurayi: na mika dukiyar ga kawuna yanzu ina hanunka, ka tsaida haddi
akaina.

Cikin mamaki Umar ya ce: me ya dawo da kai bayan ka sami dama da za ka
iya gudu abinka?

Saurayi: na ji tsoro, Kar a ce cika alkawari ya Kare
cikin mutane.

Umar ya juya ga Abu Dharr: me ya sa ka lamunce
masa?

Abu Dharr: na ji tsoro, kar a ce alheri ya Kare cikin
mutane.

Wannan jawabi ya yi tasiri ga masu Neman jinin ubansu, s**a ce sun yafewa
saurayi.

Umar: don me?

S**a ce: muna tsoro, kar a ce afuwa ta Kare a cikin mutane.

Ni ma na isar muku da wannan labari ne don ina tsoron kar a ce kira/tunatarwa zuwaga aikata alkhairi (wato da'awa) ya Kare cikin mutane. Don Allah kai ma ka tura kar ace yada alheri ya qare cikin mutane.

Allah Kaji Kan Malamanmu da sauran yan uwanmu das**a Rigamu Gidan Gsky
Allah yasa aljannah ce mahadar mu 🤲

11/09/2023
Prophets Of Allah Ayoub ( Aalaihissalam).
10/09/2023

Prophets Of Allah Ayoub ( Aalaihissalam).

Today's Best Photo ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️                            •    
10/09/2023

Today's Best Photo
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️























SLOW DOWN AND BE PATIENT WITH LIFEIf You Are Looking For Wealth, Somebody else Is Looking For Health.If You Are Looking ...
09/09/2023

SLOW DOWN AND BE PATIENT WITH LIFE

If You Are Looking For Wealth, Somebody else Is Looking For Health.

If You Are Looking For Health, Somebody else Just Dièd.

If You are Looking For Power, Somebody else Has Acquired And Used it, And he/she is now Powerless.

Each Time You Drive A Fancy Car, Somebody, Somewhere Is Dying In A Car Crash.

Each Time a New Mansion Springs From The Earth, A New Grave is Dug Below The Earth.

Each Time You Throw Away A Morsel, Somebody else somewhere is Searching For a Morsel To Survive.

Each Time You Throw Food Into Dustbin, Someone else Is Looking For Remnant To Eat.

Each Time You Ask God To Promote or Change Your Present Situation, Someone else Is Praying to Get To Your Present Situation.

For Each Smile On The Planet, There's a Drop Of Tear In Another Place On The Planet.

For Each Celebration Of Childbirth, There Are Tears of Bùrial.

Each Time You Urinate Or Drink Water, Remember Someone Is Using Pipe For The Same Purpòse.

So Always Be Thankful.

Think of the Goodness u have rather than the vanities u long for,..

Thanks for reading

PS:If you are interested in moral stories or need motivation tips and strategy,my timeline post will be extremely helpful to you kindly Follow
Sharif Ya'aqub

✍️Afsana Habib

JUMMAH MUBARAK 🕌🥰🌹ꜰʀɪᴅᴀʏ ʀᴇᴍɪɴᴅᴇʀ 📌Start your day by reciting surah Al Kahf💯📌Do share for others too ✨May Allah Allah ma...
08/09/2023

JUMMAH MUBARAK 🕌🥰🌹
ꜰʀɪᴅᴀʏ ʀᴇᴍɪɴᴅᴇʀ 📌
Start your day by reciting surah Al Kahf💯📌
Do share for others too ✨
May Allah Allah make it easy for us 🙏
May Allah Reward us and
Make us among those who will enter Jannatul firdaus
Ameen 🤲

05/09/2023

AZKHARAI DA AKESO MU KIYAYE SAFIYA
DA MARAICE DON SAMUN KARIYA A YINI.

Kana idar da sallama hagu da dama sai
kace Allahumma Antassalam, waminkassalam, tabarakta Ya Zuljalalu wal'ilkhram, sau 1 tal.

Sai kace Allahumma Inni Ala zikhrika,
washukh rika, wa husni ibadatika sau 1 tal.

Karanta Ayatul Kursiyyu 1 tal,
bayan idar da sallah immediately.

Suratul Ikhlass sau 3,
Suratul Falakh 3, & Suratul nassi 3.

Sai kayi Subhan Allah 33, Alhamdulillah 33, Allahu Akbar 33, sai kacika da laa ilaha illa Allah wahdahu laa'shari kalahu lahul mulk walahul hamd wahuwa ala kulli shai'in ƙadir sau 1 tal.

Sai kayi Istigafari sau 70 ko sau 100.

Sai kayi Allahumma Ajurni minan nar sau 7.

Sai kayi salatin Annabi Ibrahimiyyah 1 ko abinda ya samu amma witri 1, 3, 5, 7, 9, 11, 13.

Sai kayi hasbun Allahu wani'imal wakil a lalace sau 10, kokuma 70, kokuma 100.

Sai ka karanta suratul Ikhlasi sau 10.
Sai suratul Yaseen sau 1 tal.
Sai suratul fatiha 1 tal.

Sai lahaula walaƙuwata illa billah sau 100.
Laa ilaha Allahu wahdahu laa'shari kalahu lahul mulk walahul hamd wahuwa ala kulli shai'in ƙadir sau 100.

Sai ka ɗauki Al'qur'ani ka karanta kokuma ka tashi kayi Nafila raka'a koda biyu ne, bayan rana ya fito, ka roƙi abinda kake so a sujuda, sannan kayi ADDU'OI tare da farawa da Rabbanonin guda 5, wallahi dole sai kayi nasara a yinin, kuma wallahi babu wani munafiki tsakanin Aljanu da mutane da kuma dabbobi da zasu iya cutar dakai cikin yardan Allah, kuma dukkan abinda ka tunkara zakayi nasara, kuma da zaka mutu a wannan yinin wallahi Aljannah zakaje, kuma duk wanda ya cutar dakai koda da harcen sane to tabbas yana cikin fushin Allah.

Don Allah kuyimin sharing saboda nasamu sauƙin tambayoyi tsakanina da mutane akan wannan Azkharan, Ya Ubangiji ka gafarta mana kuma kayi mana Rahama da Aljannah, Ameen.

✍️Bilal Omar Baba Gombe

No excuse for SALAH. 🥰❤️
28/07/2023

No excuse for SALAH. 🥰❤️

Dhikr after every five fard Salah
24/07/2023

Dhikr after every five fard Salah

Address

Kano

Telephone

+2347045401120

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sharif Ya'aqub posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sharif Ya'aqub:

Share