Duniya A yau

Duniya A yau Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Duniya A yau, Media/News Company, Dorayi, Kano.

Yau ce ranar masu amfani da hannun hagu ta duniya!Wane ne a cikin abokanka ko danginku ke yin komai da hannun hagu?
13/08/2025

Yau ce ranar masu amfani da hannun hagu ta duniya!

Wane ne a cikin abokanka ko danginku ke yin komai da hannun hagu?

Wai Kannywood newsDagaske Rahama Sadau Tashiga daga Ciki?muna bukatar Gaskiar wannan Labari saboda masoyanki suna turo T...
09/08/2025

Wai Kannywood news
Dagaske Rahama Sadau Tashiga daga Ciki?
muna bukatar Gaskiar wannan Labari saboda masoyanki suna turo Tambaya mukuma bamu da Amsa mai Inganci.
•Duniya A yau

DA DUMI-DUMI: Kamfanin sadarwa na 9Mobile ya canza suna zuwa T2. Me za ku ce?•Duniya A yau
08/08/2025

DA DUMI-DUMI: Kamfanin sadarwa na 9Mobile ya canza suna zuwa T2.

Me za ku ce?
•Duniya A yau

ALLURA CIKIN RUWA: Jarumar Kannywood Fatima Hussain Ta Saki Zafafan Hotuna Da S**a Tashi Kan Samari A Social Media Wane ...
06/08/2025

ALLURA CIKIN RUWA: Jarumar Kannywood Fatima Hussain Ta Saki Zafafan Hotuna Da S**a Tashi Kan Samari A Social Media

Wane fata zaku yi mata?
•Duniya A Yau

Turkashi G fresh yayi fitsari
06/08/2025

Turkashi G fresh yayi fitsari

🚨💣 Benjamin Sesko ya zabi Manchester United, kungiyar zata bashi kwantaragi har zuwa shekarar  2031. 🔴⌛Mahukunta Manches...
06/08/2025

🚨💣 Benjamin Sesko ya zabi Manchester United, kungiyar zata bashi kwantaragi har zuwa shekarar 2031. 🔴⌛

Mahukunta Manchester United sun nuna bashi da shakka koh kadan wurin daukar dan wasan.
•Duniya A Yau

🛑 CIKAKKIYAR MOWAR GIDA1. Itace matar dake kula da damuwar mijinta.2. Itace matar dake rufawa mijinta asiri.3. Itace mai...
06/08/2025

🛑 CIKAKKIYAR MOWAR GIDA

1. Itace matar dake kula da damuwar mijinta.

2. Itace matar dake rufawa mijinta asiri.

3. Itace mai tsaftace gidanta a koda yaushe.

4. Itace mai tattalin mijinta da yi masa girki kala-kala.

5. Itace mai temaka masa lokacin da bashi dashi.

6. Itace mai kula da yayansa, ko ba nata bane, tare da danginsa.

7. Itace mai gyara jikinta tare da kwalliya don burge maigida.

Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Gusau da Tsafe dake jihar Zamfara Hon. Kabiru Maipalace, ya dauki nauyin gyaran makab...
06/08/2025

Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Gusau da Tsafe dake jihar Zamfara Hon. Kabiru Maipalace, ya dauki nauyin gyaran makabartu guda 80 a kananan hukumomin Gusau da Tsafe da ke fadin jihar.
• Duiya A Yau

Yanzu-yanzu: Real Madrid sun samu nasarar ƙwato shafin su na Facebook daga hannun ƴan damfara.A ɗazu ne aka samu wasu ɓa...
05/08/2025

Yanzu-yanzu: Real Madrid sun samu nasarar ƙwato shafin su na Facebook daga hannun ƴan damfara.

A ɗazu ne aka samu wasu ɓata gari s**a yi (hacking) ɗin shafin ƙungiyar na hukuma a Facebook. Bayan karɓar shafin sun goge dukkan wasu wallafa da aka yi ba bisa ka'ida ba.

• Duniya A Yau

05/08/2025

Yanzu haka ruwan sama na sauka a wasu sassangarin kano ki ya yankin ku ya ke.?
Allahumma saiyiban nafi'an 🌧️

Ina yan shekara 35, 40 da 40+ shin kun tuna wannan abun...?Da wanne suna kuke kiransa lokacin kuruciya....•Duniya A Yau
05/08/2025

Ina yan shekara 35, 40 da 40+ shin kun tuna wannan abun...?

Da wanne suna kuke kiransa lokacin kuruciya....
•Duniya A Yau

Shin ko kunsan saura kwana 10 a dawo fafata wasannin laliga•Duniya A Yau
05/08/2025

Shin ko kunsan saura kwana 10 a dawo fafata wasannin laliga
•Duniya A Yau

Address

Dorayi
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniya A yau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share