
09/08/2025
Manchester United ta yi ganawar kai tsaye don siyan Gianluigi Donnarumma. Mai tsaron ragar ya fito a matsayin babban zaɓi a matsayin mai tsaron gidan da kungiyar ke so, inda PSG ke neman siyar da shi saboda dashin cimma yarjejeniya kan tsawaita kwantiraginsa. Ruben Amorim yana son shi sosai.