Arewapulsefm Hausa

Arewapulsefm Hausa Labaran Duniya cikin minti daya
Zakuyi iya tura mana sako ta shafin mu na Facebook ko instagram

WhatsApp : 09117904117

07/06/2026
Mu hadu a comment section Karku manta kubi shafin mu a Facebook: ArewaPulseFM Hausa.
04/06/2026

Mu hadu a comment section

Karku manta kubi shafin mu a Facebook: ArewaPulseFM Hausa.

Shahararren dan kasuwar man fetur kuma hamshakin mai zuba jari a harkar gidaje a Jihar Kano, Alhaji Abdullahi Ahmad, wan...
04/06/2026

Shahararren dan kasuwar man fetur kuma hamshakin mai zuba jari a harkar gidaje a Jihar Kano, Alhaji Abdullahi Ahmad, wanda aka fi sani da Audu Manager, ya rasu yana da shekaru 68 a duniya.
Dansa, Surajo Audu Manager, ya tabbatar da rasuwar marigayin, inda ya bayyana cewa ya rasu ne da sanyin safiyar ranar Laraba a Asibitin Saudi German da ke birnin Alkahira na kasar Masar bayan ya shafe lokaci yana fama da rashin lafiya.
Marigayi Audu Manager na daga cikin fitattun ‘yan kasuwa a Kano da Arewacin Najeriya, inda ya yi fice a harkokin kasuwancin man fetur da zuba jari a fannin gine-gine da kadarori.
Rasuwarsa ta jefa al’ummar Kano, musamman abokan huldarsa da ‘yan kasuwa, cikin alhini, yayin da ake ci gaba da karbar sakonnin ta’aziyya daga sassa daban-daban na kasar.

01/06/2026

Abun ya afku ne bayan shugaban jam’iyar NDC na karamar hukumar ungoggo ya hallaci wani taro dashi da dan karar da NDC ta tsayar. Labarai sunnuna cewa dan takarar ya tsere da kafar sa bacin fasa musu gilasan mota da akai inda shikuma shugaban jam’iyar na yankin ya tsira da kyar bayan shan duka da yai.

Mu hadu a comment section

Karku manta kubi shafin mu a Facebook: ArewaPulseFM Hausa.

Ku biyo mu dan jin karin bayaniKarku manta kubi shafin mu a Facebook: ArewaPulseFM Hausa.
01/06/2026

Ku biyo mu dan jin karin bayani
Karku manta kubi shafin mu a Facebook: ArewaPulseFM Hausa.

Address

Almaida Shopping Complex
Kano
700281

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewapulsefm Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share