06/08/2025
Allah katsare en uwanmu masu zuwa
Libya ko Algeria ameen
An tsinci gawarwakin mutane uku sun mutu sakamakon ƙishirwa a kusa da rijiyar Achigour, kan hanyar Agadez–Dirkou. Daya daga cikinsu dan Nijar ne, yana dauke da kati. Sauran biyun ba su da takardu.
Ana rokon jama'a su yada saƙon don iyalansu su gane su.