07/07/2026
Babu wani aikin da wannan gwamnatin marar manufa take yi a Jihar Kano sai face-face. Tun da aka ƙirƙiri Jihar Kano, ba a taɓa samun gwamna da yayiwa jihar aiki kamar Jagora Rabiu Musa Kwankwaso ba.
Bashir Sanata Zawachiki
Ɗan Jam'iyyar NDC Kwankwasiyya