27/08/2026
MUTUWA BATA SAN SABO BA 😭 😭
Tare da dan uwana GWANI Ibrahim Sani Lokacin da mukai sauka a Makarantar Mu'assasatu Sheikh Muhammad Rabi'u Litahfizul Qur'an A shekarar 2022.
Yau kusan shekara biyu kenan da rasuwarsa, Gwani mutumin kirikine wlh mahaddacin Al-Qur'ani ga Kyayyawar tilawa ga taqwa, Gwani yana daga cikin makarantan da idan ka fada masa ayah Zai fada maka a wace surah take kuma aya ta nawace kumu a page na kaza take,
Allah ya jaddada maka rahma GWANI IBRAHIM😭😭
✍️🏽 Admin Salisu Ghali Mustapha