06/08/2024
DA DUMI DUMI
Fitaccen malamin Addinin musulunci A Nijeriya sheikh El- Zakzaky yace Nijeriya ba za ta taba gyaruwa ba matukar ba a komawa tsarin la'ilaha'illallah muhammadu Rasulillah Ba.
Shehin malamin ya Kara da cewa:Babu jam'iyyar siyaysa A Nijeriya saidai club din Barayi- inji shi
Me zaku ce?
Abna,ul hurras
✍️✍️✍️