Arewa online

Arewa online Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa online, Digital creator, Kano.
(5)

🎙️ Muryar Gaskiya, Madubin Al'umma
📰 Sahihan labarai daga Arewa, Najeriya da Duniya.
🎥 Siyasa • Tsaro • Ilimi • Tattalin Arziki • Al'amuran Yau da Kullum.
⚡ Labarai cikin sauri, gaskiya da adalci.
🤝 Amincewarku ita ce ƙarfafawarmu.

05/08/2026

An kubutar da Mutane 176 da aka sace a kwara bayan sun shafe wata shida a hannun 'yan bindiga.

05/08/2026

Ba yadda za ai muyi tinubu 2027 saurara kaji kuyi like kuyi shere.
Arewa online

05/08/2026

Shine idan tinubu yana magana kuna gane me yake cewa kuwa.

Arewa online

05/08/2026

Shiek bello asada yace kowa yabada gundumawa wajen kada tinubu Kuyi like kuyi shere.

05/08/2026

EFCC Ta Dakatar da Asusun Kason Kuɗaɗen Shiga na Jihar Osun Kwana 10 Kafin Zaɓen Gwamna.

Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Yaɗa Labarai da Dabaru, Bayo Onanuga, ya bayyana cewa sabon tsarin albashin zai far...
05/08/2026

Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Yaɗa Labarai da Dabaru, Bayo Onanuga, ya bayyana cewa sabon tsarin albashin zai fara aiki daga 1 ga Satumban 2026, kuma zai shafi kusan jami'ai da sojoji dubu 250.

A cewarsa, manyan hafsoshin soja daga mukamin Kanal zuwa sama za su samu ƙarin albashin kashi 30 cikin ɗari, yayin da waɗanda ke tsakanin Kanal da Warrant Officer za su samu ƙarin kashi 50 cikin ɗari.

Shi kuma rukunin ƙananan sojoji daga Private zuwa Staff Sergeant za su amfana da ƙarin albashi na kashi 80 cikin ɗari.
Sanarwar ta ce sabon tsarin zai ƙara kuɗaɗen albashin rundunonin sojoji daga naira biliyan 660 zuwa biliyan 924 a shekara.

Shugaba Tinubu ya ce an yi wannan ƙarin ne domin nuna godiya ga sadaukarwar da jami'an tsaro ke yi wajen yaƙi da ta'addanci, garkuwa da mutane da kuma ƴan bindiga.
Arewa online

Aƙalla mayakan Boko Haram 12 ne s**a mutu sakamakon hari ta sama da rundunar sojin sama ta Operation Hadin Kai ta kai wa...
05/08/2026

Aƙalla mayakan Boko Haram 12 ne s**a mutu sakamakon hari ta sama da rundunar sojin sama ta Operation Hadin Kai ta kai wani sansanin ƴan ta'adda da ke jihar Borno.
Arewa online

Allah yajikan maza ya Kai haske kabarin ka .    Arewa online
05/08/2026

Allah yajikan maza ya Kai haske kabarin ka .

Arewa online

04/08/2026

Kano first.

04/08/2026

Innalinlahi yasalan 🙆🙆

Arewa online

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share