Daheerou study is light

Daheerou study is light Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Daheerou study is light, Digital creator, Kano.

Farfesa Sheriff Almuhajir ya yi kira ga shugaban majalisar dattawa, Goodswill Akpabio da ya sauka daga mukaminsa, ya bai...
02/03/2025

Farfesa Sheriff Almuhajir ya yi kira ga shugaban majalisar dattawa, Goodswill Akpabio da ya sauka daga mukaminsa, ya bai wa Sanata Barau Jibrin ragamar shugabancin majalisar har sai an gudanar da bincike kan zargin da ake masa.

A cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na Facebook, Farfesan ya ce wannan zai kare mutuncin majalisar dattawa da kuma kaucewa rikici.

01/03/2025
01/03/2025

Happy Ramadan Kareem to All Muslim may almighty Allah accept our ibadad #

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daheerou study is light posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share