BICHI propose TV24

BICHI propose TV24 MURYAR AL'UMMA GASKIYA KAFIN KOMAI

23/07/2026
23/07/2026

Kai tsaye: Tattaunawa Ta Mu Musanman Da Comrd. SULAIMAN TIJJANI wanda akafi saninsa da mamanu Bichi Dan Jam'iyyar APC yazo domin yabawa gwaninsa bisa aikin alheri dayake yi a karamar hukumar sa bichi.

BICHI propose TV24

15/07/2026

Kai tsaye: Tattaunawa Ta Mu Musanman Da Comrd. BILYAMINU MUHAMMAD Bichi Dan Jam'iyyar APC kuma mai magana da yawun HON.SUNUSI USAMN BICHI tsohon dan takarar majalissar jahar kano, yayin da yake godiya ga mai girma gomnan jahar kano bisa ajiye kwarya a gurbinta.

BICHI propose TV24

15/07/2026

Kai tsaye: Tattaunawa Ta Mu Musanman Da Comrd. ABDUL'AZIZ GENTLE MEN Bichi Dan Jam'iyyar APC Kan Jawabin daya Gabatar a jiya Akan mai gidansa honorable HAMZA SULE MAI FATA chairman bichi local government.

BICHI propose TV24

14/07/2026

Kai tsaye: Tattaunawa Ta Mu Musanman Da Comrd. MUFTAHU BADAMASI Bichi Dan Jam'iyyar NDC Kwankwasiyya Kan Jawabi Ya Gabatar a jiya Akan Dan Takararsa Majalissar Tarayya A BICHI.

BICHI propose TV24

Domin samun ingantattun labarai  ku tuntubemu ta wanan kafa tamu mai albarka mungode
14/07/2026

Domin samun ingantattun labarai ku tuntubemu ta wanan kafa tamu mai albarka mungode

Address

Kofar Sidi Ahmed Street Bichi Local Government
Kano
703101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BICHI propose TV24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category