04/07/2026
Part 2
Zaku ta zagin su amma kuma daga sun zo kusa da ku sai ku juya zagin izuwa yabon su, zaku tsane su amma kuma zaku dinga bin su k**a inuwa zaku fake da cewa babu da zabi.
Zasu dauko wasu daga cikin ku su basu kudi da mukami ta yadda zasu tsabesu fiye da ku kuma zasu Dinga turo su izuwa cikin ku domin su Yada Manu far su tun Kuna ki zaa wayi gari kun amince.
Lokacin zai zo da zasu Baku muk**ai sanan kuma zasu Gaya muku cewa jinin Yan uwanku ta halal ta a gareku don haka ku kashe su kuma zasu gina zukatanku da cewa dukk wanda ya mutu a Hakan tabbas yayi "Jahadi"
Zasu cire muku tsoro tare da imani zasu da sa mu rashin tausayi tare da kwadayin abun Duniya zasu Dinga Baku labaran karya ta yarda baza ku taba Jin tausayi naku ba b***e ku so su a karshe zasu Baku labarin cewa sune silar ruguje war rayuwar Kakanin ku.
Zasu Dinga amfani da rauni da kuke dashi wajen hanaku neman yanci ta hanyar amfani malaman ku na addin zasu Dinga gaya muku cewa idan kuka fito da makami don Neman yanci tabbas ubangiji ku Zaiyi fishi da ku, amma babu mai fada musu cewa su Allah Zaiyi fishi dasu.
Malaman naku da kuke ji dasu zasu zamo cewa sun fi ku Barna a doron kasa saboda da su zaa Dinga amfani wajen sulwantar da rayu Kanku. Saboda cimma burin kan su ta hanyar Tara abun Duniya.
Sanan lokacin zai zo da yanci magana, yawo ko kuma wani abu ma k**a cin haka zai ga gareku Kuna ji Kuna gani, haka zalika watarana zaa wayi gari sune da gari.
Lokacin zai zo da dukk lokacin da aka sa doka toh ku aka Sawa ba wani ba kuma Kuna ji Kuna gani Baku sa zabi dole kubi rayuwa zata cigaba da yi muku tsada fiye da tunanin ku.
Tashar Kafce TvNews ๐คธโโ๏ธ
https://whatsapp.com/channel/0029Vb7svM4Id7nRhRAseJ1n
Follow Tashar Kafce TV News's WhatsApp channel. Sabbin labarai tare Nishadantarwa illimantarwa, Tunatarwa. TKT NEWS ๐คธโโ๏ธ. Join 14 followers for the latest updates.