31/01/2024
Abunda ke damun Yan uwan mu a arewa na matsalar tsaro, yunwa,da talauci,Abun Yana damuna yakamata mu farka,inaso nayi amfani da wannan damar ,na sanar da Yan uwan dalibai Kuma matasa wayansa suke karatu a kowane fanni a jamia ,yakamata kowa yataso da burin yanda ze temaka WA kasarsa domin mu mune zamu jagoranceta watarana ,KAGA Kwan yakamata muzama jajirtattu akan haka, mucire hasaada,da son kai ,DUK Yan kaasa dayane mu Amma lamaarin kidnappers dinnan yayi yawa,yanzu Ina labarin yan matan da aka sace a Alqalam University Katsina ,ni har yanzu bansan wani update akai ba ,yanzu haka yan uwan mu mata suna hannun wayannan mutanen bamusan halinda suke ciki b,yakamata mu farka ,yayyin mu irinsu Abba Hikima Allah yayi jagora ku kuma shuwagabannin mu allah yayi riko da hannayenku ,ya shiga lamuranku,sukuma in masu shiryiwa ne allah ya shiryesu ,in bahaka ba allah yai mana maganinsu.
Professor Isa Ali Pantami
Abba Kabir Yusuf
Rabiu Musa Kwankwaso
Dauda Lawal
Dr. Dikko Umaru Radda
aliyu sokoto
DA SAURANSU .