07/06/2025
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN
Allah yayiwa kakata ta wajen uwa rasuwa yau Asabar 11 DhuΚ»l-Hijjah 1446 AH - 07/jun/2025.
Za'ayi janazar ta gobe da safe idan Allah yakaimu, a kofar yamma gidan marigayi Alhaji Bala me mai Bunkure kano State.
Allah sarki Rayuwa kenan !!! Allah ya gafarta mata, ya gafarwa wadanda muka rasa gaba daya.