AKY TREND Report

AKY TREND Report Domin Tallata Ayyukan gwamna tare da kare mutuncin sa 100%

Gwamnatin jihar kano ƙarƙashin jagorancin Abba Kabir Yusuf ,sun samar da ingantacciyar wutar lantarki mai Amfani da hask...
22/07/2026

Gwamnatin jihar kano ƙarƙashin jagorancin Abba Kabir Yusuf ,sun samar da ingantacciyar wutar lantarki mai Amfani da hasken rana, a Asibitin ƙiru general hospital 🏥 kano, duka domin inganta fannin kiwon lafiya a jihar kano.

Gwamnatin Kano karkashin jagorancin Abba Kabir Yusuf ta Sanya katafariyar solar a babban  Asibitin garin  bebeji tare sa...
19/07/2026

Gwamnatin Kano karkashin jagorancin Abba Kabir Yusuf ta Sanya katafariyar solar a babban Asibitin garin bebeji tare sanya sabbin fankoki

An kallama gyaran Asibitin  jan bulo health  post. Aci gaba da inganta fannin lafiya na  gwamnatin jihar kano ƙarƙashin ...
19/07/2026

An kallama gyaran Asibitin jan bulo health post. Aci gaba da inganta fannin lafiya na gwamnatin jihar kano ƙarƙashin jagorancin Abba Kabir Yusuf tana cigaba da gyaran manya da ƙananun asibitoci

18/07/2026

insha Allahu cikin sauƙi gwamna
Abba Kabir Yusuf zai koma kujerar sa 👌

Gwamnatin jihar kano ta chanja fasalin sashin ƙirƙirar magani izuwa sashin tantance ingancin magani dake a Hukumar (DMCS...
18/07/2026

Gwamnatin jihar kano ta chanja fasalin sashin ƙirƙirar magani izuwa sashin tantance ingancin magani dake a Hukumar (DMCSA) kano drug medical consumable supply agency. Duka domin tabbatar da an inganta harkar maganin Sha a wannan jiha.

gwamnatin Kano karkashin jagorancin Abba Kabir Yusuf ta samar da wutar lantarki mai Amfani da hasken rana tare da katifu...
18/07/2026

gwamnatin Kano karkashin jagorancin Abba Kabir Yusuf ta samar da wutar lantarki mai Amfani da hasken rana tare da katifu A Asibitin wudil

Address

Kano
700001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AKY TREND Report posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share