Rayuwar Iyali

Rayuwar Iyali Iyali nagari, ginshiƙin rayuwa mai albarka!

27/08/2026

Ci gaban labarin Bilkisu mai Awara, da irin ƙalubalen da take fuskanta duk da ƙudurin ta na ganin ta samu ilimi.

Shin kun ganin burin Bilkisu zai cika kuwa? Ku biyo mu a kashi na 3, kafin nan mu hadu a comment section.

26/08/2026

Illar talla da rashin zuwa makaranta. Labarin rayuwar Bilkisu mai sayar da Awara.

Mu hadu a kashi na biyu don ganin irin matakin da Bilkisu za ta dauka a kan kudirin ta.

23/08/2026

Shin kun ɗauki ƴaƴanku abokan ku? Jan yaro a jiki hanya ce ta sanin damuwar sa dakuma sanya shi cikin farin ciki.

Ya ya kuke alaƙa da ƴaƴanku? Mu hadu a comment section.

22/08/2026

Ƴaƴa duka ƴaƴa ne. Kasance mai nuna soyayya da kulawa ga dukkanin ƴaƴanka/ki don gudun rabuwar kansu.

Mu hadu a wani episode din.

Follow the Rayuwar Iyali channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb90hhkDzgTIMWbB1f06
19/08/2026

Follow the Rayuwar Iyali channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029Vb90hhkDzgTIMWbB1f06

Follow Rayuwar Iyali's WhatsApp Channel. Wannan shafi zai rika kawo muku batutuwa da s**a shafi iyali, zamantakewa, soyayya da ma duk abinda ya shafi rayuwar iyali.

Ku danna mana following, liking, da sharing domin tura sakon ga sauran al'umma.. Join 4 followers for the latest updates.

19/08/2026

Menene banbancin haihuwar ƴaƴa mata da ƴaƴa maza? Shin kun san illar nuna banbanci tsakanin jinsin ƴaƴa? Mu kalla tare da ku domin yaki da matsalar banbanta jinsin ƴaƴa.

Wannan kashi na 1 kenan, mu hade a kashi na gaba......

17/08/2026

Jajircewar Uba a cikin iyali kan taimaka wajen tabbatar da tarbiyya da nutsuwar iyalin.

Wannan shi ne ƙarshen labarin Malam Inuwa da iyalansa.

Wane darasi ya koyar da ku? Mu hade a comment section.

16/08/2026

Iyali na bukatar saka ido na uba domin tafiyar da gida cikin tsari.

15/08/2026

Illar rashin sanya idanu na uba a kan ƴaƴansa. Tarbiyya haƙƙin kowanne bangare ne.

14/08/2026

Sauraron damuwar yaran ku ita ce nutsuwarsu

Address

Gwale
Kano
700281

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rayuwar Iyali posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category