14/06/2025
WASCO ONLINE ACADEMY
SCHOLARSHIP PROGRAMMES.
Makarantar Wasco Online Academy tazo muku da sababbin shirya shirye na ilimi (Kyauta);
1- ONLINE DIPLOMA IN ARABIC LANGUAGE PROFICIENCY.
الدبلوم في إتقان اللغة العربية.
2- ONLINE DIPLOMA IN ENGLISH LANGUAGE PROFICIENCY
(Duk Wayannan Diplomas din Kyauta ne)
KARIN BAYANI AKAN WASCO ONLINE ARABIC & ENGLISH DIPLOMA.
1) Yaya ake rijista?
Zaka cike Google form sannan za kai /za ki Subscribing YouTube channel na Wasco Tv3.
Idan kayi filling form din kayi YouTube subscription din Zaka turo screenshot ta dayan wayannan numbobin 09036311976, 08080139720.
YouTube link👇
https://youtube.com/-tm8jy?si=A4TTJW7qor1Dfp2E
Google form 👇
https://forms.gle/7gS52wJzzdj9xF498
2- Yaushe Ake daukar dalibai?
A kowana lokaci zaka iya applying ka fara karatu.
3- Ta wace Manhaja ake wannan Diploma?
Ana karatunne ta manhajar telegram, YouTube da what's app.
4- Ta yaya Ake karatun?
Kowane darasi za'a turo makashi a rubuce da kuma audio na bayanin darasin?
5- Shin ana bada certificate idan angama?
Ana bada certificate idan mutum ya gama.
6- Shin National diploma ce?
A'a Professional diploma ce.
7- Shin akwai makaranta ta zahiri da ake karatun bayan online?
Eh, akwai makarantar Wasco Group of Schools.
The media channel of Wasco Group of Schools.