Auren mut'ah Connect By Rafida Development Foundation

Auren mut'ah Connect By Rafida Development Foundation ALLAH NE YA HALATTA AUREN MUT'AH DAN KADA AYI ZINA!!!

Auren mut'a shine Abin da yafi koma bayan aikata Zina da matasa/Yan mata/Zaurawa/Dalibai/matafiya keyi

Ku tuntube mu a WhatsApp/Facebook/telegram ko kira Direct
Development Foundation

13/02/2026

وَمَن يَقْدِمْ حَسَنَةً فَيُزِدْهُ اللَّهُ فِيهَا وَهُوَ غَفُورٌ شَكُورٌ

15 Sha'aban Ranar Haihuwar Fata Ga Duniya!🎉🤍A duk lokacin da duhun zalunci ya mamaye Duniya, Allah yana aiko haske domin...
03/02/2026

15 Sha'aban Ranar Haihuwar Fata Ga Duniya!🎉🤍

A duk lokacin da duhun zalunci ya mamaye Duniya, Allah yana aiko haske domin Cire Bayinsa daga duhu (mafita).

Haihuwar Imam Mahdi (Ajtf) ba kawai haihuwar mutum (Ordinary) ba ce, haihuwar alkawarin Allah ce ga bayinsa. Yazo yana mai sujjada Ga Allah (T), Yana mai Furta Kalmar Tauhidi.

Shi ne hujjar Allah a doron ƙasa
Shi ne hasken da ba zai gushe ba.
Shi ne fata da zuciyar muminai ke rataye da ita.

An haife shi domin ya cika duniya da adalci, kamar yadda aka cika ta da zalunci.
An haife shi domin ya kare gaskiya.
An haife shi domin ya haɗa zukatan masu imani.

Ya Imam (Ajtf) Mun yi murnar haihuwarka. Kuma muna roƙon Allah ya sanya mu cikin waɗanda za su taimake ka..🎉

عيد ميلاد يا مولاي يا صاحب الزمان 🎂
اللهم عجل لوليك الفرج 🤲🌹🎉

السلام عليك ياباب الحوائج السلام عليك ياموسى بن جعفر الكاظمأصحاب الحاجات
14/01/2026

السلام عليك ياباب الحوائج
السلام عليك ياموسى بن جعفر الكاظم
أصحاب الحاجات

11/10/2025

Muna Rokon Allah ya Kara sawa al'umma kyamar aikata Zina/istimnai/luwadi

Address

Kano

Telephone

+2348091774018

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Auren mut'ah Connect By Rafida Development Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Auren mut'ah Connect By Rafida Development Foundation:

Share

Category