
09/06/2025
RANAR LARABA NE FA!!!
*GAYYATA ZUWA GURIN MAULUDIN SAYYIDA KHADIJATU A KANO*
A madadin Da'irar Sayyida Khadija a.s Karkashin jagorancin Sidi Abu Narjisa
Suna Farin cikin Gayyatar Al'umma musamman mabiyan Ahlil baiti zuwa wajen mauludin Matar manzan Allah (S) Sayyida Khadija Wanda s**a Saba gabatarwa duk shekara
BABBAN BAKO MAI JAWABI
Sidi Sharif Al'alawiy
UBAN TARO
Sayyid sharif shubli
Sauran Maluma
1-Sharif Yusuf gumel
2-Sheik Habibullah Ali alkali
3-Sheik sharif Khidir
4-Sidiya Khadija Sidi Hassan kaduna
5-Sharifiya ummi Ringim
6-Sayyida Halima Hadeja
Da sauran Maluma cikin ikon Allah
Wanda za'ai kamar haka:-
Rana:- Laraba 15 ga zulhajji Wanda yay daidai da 11/june/2025
Lokaci:-Karfe 1:30pm zuwa abinda ya sawwaka
Wuri:-Naibawa bypass daidai gidan karfen Gulu makarantar Abul-Ahrar
Insha Allah za'a haska wannan mauludi kaitsaye (Live) a page na Ahlil kisai Tv
Allah ya Bada ikon Halarta
Don Karin bayani a tuntubi
Tel:-07017714229
07085427262
09119001567
07045977689
SANARWA DAGA DAIRATU HUBBU KHADIJA MEDIA
https://www.facebook.com/100085073473124/posts/689526930559750/?mibextid=0Djk4pX5TSqYihMZ