Labarin wasannin kwallon kafa

Labarin wasannin kwallon kafa domin samun labaran wasanni da dumi duminsu kasance da wannan page don samun labarai sahihai

07/10/2026
07/10/2026

Dalilin da zai Hana lamine yamal lashe gwarzon dan wasan duniya wato balon d or πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Da me zaka tuna dan wasa Messi a kasar Argentina?
07/10/2026

Da me zaka tuna dan wasa Messi a kasar Argentina?

Yau Messi zai buga wasan sa na karshe da kasar Argentina bayan sama da shekara 20.Gwarzon dan wasan na duniya Messi zai ...
06/10/2026

Yau Messi zai buga wasan sa na karshe da kasar Argentina bayan sama da shekara 20.
Gwarzon dan wasan na duniya Messi zai kasance da bankwana da hawaye.....a yau

Har yanzu wasu basu yarda yamal ne gwarzon balon d or baπŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘
04/10/2026

Har yanzu wasu basu yarda yamal ne gwarzon balon d or baπŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘πŸ‘‘

Yana saka lamba 10 a Argentina kwallon ta daina yi dashi hatta Madrid din ma sai da ya bar ta.Lambar sarki ta sarki ce
04/10/2026

Yana saka lamba 10 a Argentina kwallon ta daina yi dashi hatta Madrid din ma sai da ya bar ta.
Lambar sarki ta sarki ce

Daniel ogunmodede IJABALL.Babban mai horarwa na Kano pillars da magoya bayan kwallon kafa a Kano ke nuna bacin ransu da ...
04/10/2026

Daniel ogunmodede IJABALL.
Babban mai horarwa na Kano pillars da magoya bayan kwallon kafa a Kano ke nuna bacin ransu da kamun ludayinsa bayan kunnen doki 2 da kungiyar ta samu a gida gaban magoya bayan ta.

Kano pillars dai ana ta karbar mana maki a gida.Enyimba ta karba sporting Lagos ma ta karba har gida✈️✈️
04/10/2026

Kano pillars dai ana ta karbar mana maki a gida.
Enyimba ta karba sporting Lagos ma ta karba har gida✈️✈️

Kano pillars 1 sporting Lagos 1πŸ‘‡
03/10/2026

Kano pillars 1 sporting Lagos 1
πŸ‘‡

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labarin wasannin kwallon kafa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Labarin wasannin kwallon kafa:

Shortcuts

Share