Tauraruwa TV Sha kallo

Tauraruwa TV Sha kallo Gidan talabijin ne mai fadakarwa da nishadantarwa a koda yaushe

29/09/2025
29/09/2025

Wakar ranar ruwa

29/09/2025

A bikin ranar ruwa ta duniya

29/09/2025

Kasance da tashar Tauraruwa TV yau da misalin karfe 8:05 domin kallon bikin ranar koramu ta duniya

22/09/2025

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, ya yi zargin cewa gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta fi kowace gwamnatin soji da Najeriya ta taba yi muni.

El-Rufai ya bayyana haka ne yayin da yake tsokaci kan halin tattalin arziki da kuma yadda al’amura ke tafiya a ƙasar. A cewarsa, gwamnatin yanzu ta gaza samar da sauƙi ga al’umma, inda talaka ke fuskantar matsanancin ƙuncin rayuwa fiye da kowanne lokaci.

Ya kara da cewa, a da can, gwamnatin sojoji tana da tsauri, amma ba ta taɓa tsananta wa talaka irin yadda ake gani a wannan zamani ba.

Wannan kalami na tsohon gwamnan na zuwa ne a dai-dai lokacin da ake ta muhawara a Najeriya kan matakan tattalin arziki da gwamnatin Tinubu ta dauka, ciki har da cire tallafin mai da canje-canjen kudin waje, wadanda ake ganin su ne s**a haifar da tsadar rayuwa a kasar.

Src: Daily Trust.

22/09/2025

Ousmane Dembele ya lashe kyautar Ballon D'or ta 2025 bayan da ya jagoranci PSG lashe kofuna biyar a shekarar, ciki har da kofin Champions League.

Ɗan wasan Barcelona Lamine Yamal ne ya zo na biyu sannan Vintinha ya zo na uku.

20/09/2025
20/09/2025

Address

Zoo Road
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tauraruwa TV Sha kallo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share