Jaridar arewa

Jaridar arewa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jaridar arewa, Media/News Company, Madina Road, Kano.

Ajiya neh Dan takarar shugaban kasa Alhaji Atiku a abubakar ya gana da madugun kwankwasiyya Engr Rabiu Musa kwankwaso a ...
29/03/2026

Ajiya neh Dan takarar shugaban kasa Alhaji Atiku a abubakar ya gana da madugun kwankwasiyya Engr Rabiu Musa kwankwaso a gidan dakeh Abuja

Gawuna ko Abba
29/03/2026

Gawuna ko Abba

Ƴansanda sun k**a wata mata da ake zargi da satar kayayyaki na N10.1m a KatsinaRundunar ‘yansanda a jihar Katsina ta k**...
29/03/2026

Ƴansanda sun k**a wata mata da ake zargi da satar kayayyaki na N10.1m a Katsina

Rundunar ‘yansanda a jihar Katsina ta k**a wata mata mai shekaru 27, Hadiza Ibrahim, bisa zargin satar kayayyaki daga wani shago da darajarsu ta kai naira miliyan 10.1.

Mai magana da yawun rundunar, DSP Aliyu Abubakar, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Juma’a, inda ya ce an k**a matar ne bayan samun rahoto daga jami’in tsaron shagon Green House da ke Katsina a ranar 4 ga watan Maris.

A cewarsa, an bayyana matar a matsayin gogaggiyar ‘yar satar shago da ke gudanar da ayyukanta a cikin birnin.

Abubakar ya ce kayayyakin da aka sace sun kai kimanin naira 10,102,000, yana mai cewa an gano laifin ne ta hanyar hotunan CCTV na shagon, inda aka hango matar tana satar kayayyaki daban-daban.

“Bayan nazarin bidiyon CCTV, an bi sahunta har zuwa inda aka k**a ta,” in ji shi.

Ya kara da cewa bayan gudanar da bincike a gidanta, an gano kayayyaki masu darajar wannan kudi.

Kayayyakin da aka kwato sun hada da takalma guda 274, mayafi guda 37, kayan wasanni guda 67, kayan yara guda 54, hula guda 123, safa guda 315, zanen mata guda 45, jakunkuna guda 9, kwalayen taliya guda 3, turare guda 24, da kwalayen sabulu guda 5.

Haka kuma an samu jakar kayan ado na zamani da kuma buhun kayan yaji da kayan miya iri-iri.

Daily Nigeria

A gobe litinin madugun kwankwasiyya Engr Rabiu Musa kwankwaso zai koma jam'iyyar ADC
29/03/2026

A gobe litinin madugun kwankwasiyya Engr Rabiu Musa kwankwaso zai koma jam'iyyar ADC

Address

Madina Road
Kano

Telephone

+2349045852933

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jaridar arewa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share