Himma Radio TV 91.1 FM Kano

Himma Radio TV 91.1 FM Kano Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Himma Radio TV 91.1 FM Kano, Broadcasting & media production company, Km 18 Agalawa, Kafin Agur, Along Madobi Road, Kano.

03/08/2025

DANDALIN WASSANNIN KWALLON KAFA TARE DA NURA AKARAMI

03/08/2025

LABARAN RANA RANA = LITININ 03 08 2025 TARE DA ABUBAKAR UNGOGO

03/08/2025

Sarkin Kudun Gaya, Farfesa Musa Tukur Yakasai, ya alƙawaranta haɗa kai da masu ruwa da tsaki na masarautar don haɓaka harkokin noma da kiwo a fannin masarautar da kuma cigaban al'ummar yankin baki ɗaya.

Ga cigaban rahoton ta bakin Idris Abdullahi (Mai Harsashi).

BBC Hausa

03/08/2025

LABARAN SAFE = LAHADI 03-08-2025 TARE DA A. DANTALATA FAGGE

Me ku ke sa ran amfana da shi daga gonakinku a damunar bana ?Zamu karanto saƙonninku ta cikin zangon farko na jadawalin ...
03/08/2025

Me ku ke sa ran amfana da shi daga gonakinku a damunar bana ?

Zamu karanto saƙonninku ta cikin zangon farko na jadawalin shirye-shiryen tashar Himma Radio TV 91.1 FM Kano da Idris Abdullahi (Mai Harsashi) za ta jagoranta a yau 03-08-2025.

Muna maraba da ku!

Me kuka shiryawa damunar bana ??? zamu tattauna da ku cikin wannan zango, bayan haka kuma akwai nishaɗi da waƙoƙi na zam...
02/08/2025

Me kuka shiryawa damunar bana ??? zamu tattauna da ku cikin wannan zango, bayan haka kuma akwai nishaɗi da waƙoƙi na zamani.

Sunusi A. Ɗantalata Fagge ne ke riƙe da zangon ƙarshe na tashar Himma Radio TV 91.1 FM Kano na yau 02-08-2025 daga yammacin yanzu har zuwa 12AM na dare, tare da wayewar garin ranar daga 6AM na Asuba zuwa 10AM na safe idan Allah ya kaimu.

Muna maraba da saƙonninku!

02/08/2025

LABARAN RANA = ASABAR 02-08-2025 TARE DA 'AD SD NAGUDU

LABARAI.

GWAMNATIN JIGAWA TA KADDAMAR DA AIKIN DASA MILIYOYIN BISHIYU DON MAGANCE KWARAROWAR HAMADA

MASANA HARKOKIN NOMA SUNYI HASASHEN SAMUN KARANCIN MANOMAN SHINKAFA DA MASARA A KASAR NAN

MUNA DAUKE DA RAHOTO NA MUSAMMAN DA YAYI DUBA KAN WASU CUTTUKA DA MANOMA KE FAMA DA SU A LOKUTAN DAMUNA.

bayani: https://himmaradiotv.com/

BBC Hausa

Matashin mawaƙi   (Ɗan Mama) ne baƙon shirin   Himma na yau   da ƙarfe 2:00PM na rana.Wacce tambaya ku ke son mawaƙin ya...
02/08/2025

Matashin mawaƙi (Ɗan Mama) ne baƙon shirin Himma na yau da ƙarfe 2:00PM na rana.

Wacce tambaya ku ke son mawaƙin ya amsa muku a harkokin waƙoƙinsa ko akan Noma da kiwo ?

Himma Radio TV 91.1 FM Kano

Daga ina ku ke tare da mu, waɗanne shirye-shirye ne s**a fi burge ku ?Zamu karanto saƙonninku cikin zangon farko na jada...
02/08/2025

Daga ina ku ke tare da mu, waɗanne shirye-shirye ne s**a fi burge ku ?

Zamu karanto saƙonninku cikin zangon farko na jadawalin shirye-shiryen tashar Himma Radio TV 91.1 FM Kano da 'ad SD Nagudu (MR SD) zai jagoranta a yau 02-08-2025.

Muna maraba da ku!

01/08/2025

HIMMA ENGLISH NEWS = FRIDAY 01-08-2025 WITH 'AD SD NAGUDU

HEADLINES:
YOBE STATE BEGINS DISTRIBUTION OF FERTILISERS, AND OTHER INPUTS TO LOCAL GOVERNMENT.

2 KILLED, 4 INJURED AS FARMERS-HERDERS CRISIS ESCALATES IN A BUJA.

2SCALE RAISES 110 MILLION EURO TO STIMULATE AGRIBUSINESS IN NIGERIA.

: https://himmaradiotv.com/

01/08/2025

LABARAN RANA = JUMA'A 01-08-2025 TARE DA NURADDEEN ABDULLAHI

Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya halarci taron bikin cika shekaru 10 da kafuwar Hukumar Kula da al’amuran da s**a shafi itatuwan shukawa ta kasa, tare da kaddamar da shirin dasa dabino miliyan 50 a birnin Dutse na Jihar Jigawa.

Gwamnan wanda ya samu wakilcin kwamishinan ma'aikatar muhalli da sauyin yanayi na Jihar Dahir M. Hashim...

bayani: https://himmaradiotv.com/

01/08/2025

LABARAN SAFE = JUMA'A 01-08-2025 TARE DA SANI ABDULLAHI

A wani babban mataki na magance rashin makamashi da gurbacewar muhalli, Ma'aikatar Muhalli ta Tarayya ta hada hannu da kamfanin CSR Solutions, don kaddamar da shirin dafa abinci mai tsafta da lafiya a fadin kasar nan.

Yunƙurin hakan ya zo ne bayan matsalar sare dazuzzuka, hayaƙin carbon, da kuma matsalolin kiwon lafiya da masana ke jan hankalin mahukunta a kai.

Ministan Muhalli, Balarabe Abbas Lawal, ya bayyana hadin gwiwar da gwamnatin tarayya.

Karin bayani: https://himmaradiotv.com/

Address

Km 18 Agalawa, Kafin Agur, Along Madobi Road
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Himma Radio TV 91.1 FM Kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share