ABBA ZAMA DARAM

ABBA ZAMA DARAM Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ABBA ZAMA DARAM, News & Media Website, Tudun Wada, Kano.

Kano First!!!!Mai Girma Gwamnan Kano H.E Abba Kabir Yusuf Abba Kabir Yusuf ya bayyana ficewar sa da jam’iyar  NNPP Tare ...
27/01/2026

Kano First!!!!

Mai Girma Gwamnan Kano H.E Abba Kabir Yusuf Abba Kabir Yusuf ya bayyana ficewar sa da jam’iyar NNPP Tare da Komawa jam’iyar APC Mai Albarka ya kuma karbi Kati zama dan jam’iyar APC, Nan take taron Yasamu halartar Tsohon gwamnan jihar kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR Qadimul Qur’an da sanatan kano ta arewa sanatan kano ta kudu tsohon dan takarar Gwamnan Kano Dr Nasiru Gawuna da tsohon minista ATM Gwarzo da sauran Yan Jam’iyar. Allah Kabamu Sa’a Amin 🙏

26 01 2026.

YANZU-YANZU: Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya koma jam'iyyar APC.
25/01/2026

YANZU-YANZU: Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya koma jam'iyyar APC.

MUNA CIKIN ALKAIRI DUMU DUMU 😂  ME GIRMA GOVERNOR Abba Kabir Yusuf  Allah y tsare gabanka da bayanka 🤲
24/01/2026

MUNA CIKIN ALKAIRI DUMU DUMU 😂
ME GIRMA GOVERNOR Abba Kabir Yusuf
Allah y tsare gabanka da bayanka 🤲

Me girma governor of Kano state eng.Dr.Alh. Abba Kabir Yusuf 4 plus 4 insha Allah 🤲
24/01/2026

Me girma governor of Kano state

eng.Dr.Alh. Abba Kabir Yusuf

4 plus 4 insha Allah 🤲

4 plus 4 insha Allah 🤲 me girma governor Abba Kabir Yusuf
24/01/2026

4 plus 4 insha Allah 🤲
me girma governor Abba Kabir Yusuf

Nigeria @64Happy independence day mai girma gomna jihar kano  Alh.Abba Kabir Yusuf
01/10/2024

Nigeria @64

Happy independence day mai girma gomna jihar kano Alh.Abba Kabir Yusuf

19/07/2024
Federal Ministry Of Education Ta Zabi Gwamna  Alhaji Abba Kabir Yusuf Na Jihar  Kano a Matsayin Gwamnan Da Yafi Bawa Har...
14/07/2024

Federal Ministry Of Education Ta Zabi Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf Na Jihar Kano a Matsayin Gwamnan Da Yafi Bawa Harkar Ilimi Muhimmanci a Fadin Nigeria

Hakan Yasa Wannan Ma'aikata Mai Albarka Ta Zabi Jihar Kano a Matsayin Inda Zatayi Taronta Na Executive Secretary Na Scholarship Dake Jihohi 36 Na Nigeria Wanda Take Gabatarwa Duk Shekara

Ba'a Kai Taron Jiha Sai Har Gwamnan Garin Ya Ware 25%Na Kasafin Kudin Shekarar a Harkar Ilimi Sannan Kuma Ana Duba Talllafawar Da Gwamnatin Jihar Take Akan Scholarship

Alhamdulillah Mai Girma Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Cika Wannan Ka'idojin Harma Ya Haura Shiyasa Aka Zabi Jihar a Matsayin Jihar Da Za'a Gabatar Da Wannan Taro Mai Albarka

Taron Zai Samu Halartar Ministan Ilimi Na Nigeria Da Manyan Manyan Mutane Dake Ciki Da Wajen Nigeria Inda Mai Girma Gwamnan Jihar Kano Abba K Yusuf Zai Zama Mai Masaukin Baki

Ma'aikatar Scholarship Ta Jihar Kano Karkashin Jagorancin DR Kabiru Haruna Getso Itace Zata Jagoranci Wannan Taro

Taron Za'a Fara Gobe Da Misalin Karfe 10 Na Safe A Coronation Hall Dake Gidan Gwamnatin Kano Inda Za'a Dau Kwanaki Biyar Ana Gudanar Da Taron a Gurare Mabanbanta

Samun Nasarar Kawo Wannan Taro Jihar Kano Ya Nuna Irin Jajircewar Da Mai Girma Gwamna Abba Kabir Yusuf Yake a Harkar Ilimi Da Bayar Da Tallafin Karatu Da Yakewa Matasa a Jihar

Tabbas Abba Ka Cika Gwarzo

Nuhu Sani Dambazau
SSR Higher Education

Shuaibu Bello Abdullahi
SR Film Censorship Board.

LOKACIN ZANGAZANGA TANA HALAK
12/07/2024

LOKACIN ZANGAZANGA TANA HALAK

MADUGU
06/07/2024

MADUGU

22/06/2024

Dan Allah me girma gwamna Abba Kabir Yusuf kazaka Jan wuya

yadda KA dama haka za'a sha a jihar nan Amma....

Address

Tudun Wada
Kano

Telephone

+2348132671983

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ABBA ZAMA DARAM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ABBA ZAMA DARAM:

Share