KK Techtube

KK Techtube Domin koyon sirrikan wayar Android da Iphone da Computer A yaren Hausa.
(1)

DATA Bonus
15/07/2026

DATA Bonus

15/07/2026

shin wayar ka Tana Daukar zafi?.
Da kuma shan Chaji?.
Akwai mafita

15/07/2026

Barkan mu da safiya
ku duba comment A kwai tsaraba

14/07/2026

2:0
Kai akwai qura pa.

14/07/2026

Wace waya ya kamata ku bani shawara akai Na Siya?
Na Siya A Matsayina na KK?.
Do AllahšŸ¤

Ka Taba Amfani da Itel mobile kuwa?.Ga girman Battery,Storage tare da RAM.Fada mana ra'ayin ka Akan Companyn itel.
14/07/2026

Ka Taba Amfani da Itel mobile kuwa?.
Ga girman Battery,Storage tare da RAM.

Fada mana ra'ayin ka Akan Companyn itel.

14/07/2026

Barkan mu da safiya Ku duba comment akwai tsaraba

Muna kan Gida App na KK Online institue inda zakuyi karatu kyuta tare da chatting ta cikin sa. Da samun ID Card da kuma ...
13/07/2026

Muna kan Gida App na KK Online institue inda zakuyi karatu kyuta tare da chatting ta cikin sa. Da samun ID Card da kuma Certificate. Bayan ka gama kammala Course din.

Wane shawara zaku bamu. Domin sakawa acikin Aikin namu?.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KK Techtube posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category