N Khadija

N Khadija Sirrin kowacce nasara shine hakuri
Dalilin Duk Gazawa rashin hakuri.💚💙💝
Write ta📝 ✍🏻 Admin of Sirrin "Ya Mace Group 🥰 content creator ✅

kada kitsay wasa da damar da Allah yabaki🥰 dazarar wani yazo yace Yana sonki💕tu ki karbesa 🙏🏻tare da binciken halinsa! b...
23/10/2025

kada kitsay wasa da damar da Allah yabaki🥰 dazarar wani yazo yace Yana sonki💕tu ki karbesa 🙏🏻
tare da binciken halinsa! bawai kudinsa ba😘

22/10/2025

😍 Idan Mace Tace "Bana Sonka Bana ƙaunarka" Cikin Matsanancin Fushi "To Ba Gaskiya Ta Faɗa Ba"
kawai fishi ne🥳🥴

22/10/2025

Dan Sokoto da kakarsa��

22/10/2025

wan nan zamanin kin k**a kanki ma ya aka Kare 👌🏻🥰balle kizama Raba kaya 😘🥴

Yan first Ramadan with habiby😅😅😁😁🥴
21/10/2025

Yan first Ramadan with habiby😅😅😁😁🥴

20/10/2025

sufa mata gani suke maza k**ar Basu da wayo! Don suna kashe musu Kuɗi🤔😘
zakigane suna da wayo bayan aure😅🤣💕

20/10/2025

anzo ana wani kashe maka muryar🥴ana honey 😘 sweet heart ❤️ baby 💕 Soko Kudinka takeso😘

18/10/2025

kiji tsoran saurayin dazaice
baby sanyi nikeji😘
tsaf zai...🥴

17/10/2025

kina mutunci da Tsohon saurayinki🥰

ko kema kina Qungiyar Allah ya'isa 😘😅

17/10/2025

ita kaddarar mutum baya taba tsallake ta! duga zarar lokacin ya yayi, to zata sameshi🙏🏻

13/10/2025

Shi Dan adam Yanayin kuskure, Kuma yagane yayi kuskuran! San nan kuma ya tubawa kuskuran 🙏🏻
Ina rokon duk wadda na batawa ya yafemin 🙏🏻😢

Address

Kano

Telephone

+2348021274471

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when N Khadija posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share