Majigin TCTV

Majigin TCTV Majigin Tctv is a Hausa language entertainment and lifestyle television network in Nigeria

19/10/2024

Manyan Mata Season 3 zai dinga zuwa muku du ranar Lahadi da karfe 9 na dare a Tashar Majigin Tctv. Nishadinku shine Burinmu!

Muna bawa masu kallon mu hakuri kasancewar tashar mu zata katse daga misalin karfe 8 zuwa biyar din yamma na yau dinnan ...
21/09/2024

Muna bawa masu kallon mu hakuri kasancewar tashar mu zata katse daga misalin karfe 8 zuwa biyar din yamma na yau dinnan Asabar 21/9/2024. Haka zai farune sakamakon gyare gyare da Nigcomsat sukeyi domin inganta aiyukansu. Muna godiya da kasancewa da kukeyi da tashar Majigin tctv domin Nishadinku a ko da yaushe.
Nishadinku shine Burinmu!

26/07/2024

Nishadinku shine Burinmu!!!

🌙 Eid Mubarak ✨Tashar Majigin Tctv na taya al'ummar musulmai murnar bikin babbar sallah. Allah ya maimaita mana. Kucigab...
16/06/2024

🌙 Eid Mubarak ✨

Tashar Majigin Tctv na taya al'ummar musulmai murnar bikin babbar sallah. Allah ya maimaita mana. Kucigaba da kallon tashar Majigin Tctv domin Nishadinku shine Burinmu!

ALHAMDULILLAH!Tashar Majigin Tctv ta dawo da cigaba da shirye shiryen ta bayan dan tsaiko da muka samu sakamakon gyaran ...
13/06/2024

ALHAMDULILLAH!
Tashar Majigin Tctv ta dawo da cigaba da shirye shiryen ta bayan dan tsaiko da muka samu sakamakon gyaran da Nigcomsat tayi dan inganta na'urarsu. Mu cigaba da kallon tashar majigin tctv domin Nishadinku shine Burinmu.

12/06/2024

SANARWA
Tashar Majigin Tctv na baiwa daukacin masu kallon mu hakuri sakamakon katsewar da tayi, haka ya farune saboda gyara da Nigcomsat sukeyi domin inganta aiyukansu. Nan bada jimawa ba zasu kammala gyare gyarensu. Mu kuma da zarar sun kammala zamu cigaba da kawo muku shirye shiryen mu masu nishadatarwa. Ku kasance da tashar Majigin tctv domin Nishadinku shine Burinmu.¹

Happy Workers Day! Daga tashar majigin tctv.
01/05/2024

Happy Workers Day!
Daga tashar majigin tctv.

15/03/2024

Ramadan tips from your amiable channel-Majigin Tctv. Nishadinku shine Burinmu!

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Majigin TCTV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Majigin TCTV:

Share

Category