Sani Downson

Sani Downson Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sani Downson, Digital creator, Ungoggo, Kano.

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUNAllah Yayiwa Shahararren Darakta a Masana’antarmu Kannywood AMINU S BONO Rasuwa.Muna Add...
20/11/2023

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUN

Allah Yayiwa Shahararren Darakta a Masana’antarmu Kannywood AMINU S BONO Rasuwa.

Muna Addu’ar Allah Ya Jikansa Ya Gafarta Masa Kurakuransa Yasa Aljanna Ce Makomarsa. Idan Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da Kyau Da Imani.

R.I.J.F 😭😭😭😭

Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un 😭😢Allahu akbar 😭😢Abbas Safiyanu lokaci yayi Allah yasa mutuwa tazama hutu agareka ab...
02/11/2023

Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un 😭😢
Allahu akbar 😭😢
Abbas Safiyanu lokaci yayi Allah yasa mutuwa tazama hutu agareka aboki nagari.
Lallai munyi rashi a wannan rana alhamis 2 ga watan November 2023.😭😭
ina miko sakon ta'aziyata ga 'yan uwa da abokan arziki, Allah ya bamu hakurin juriya bisa wannan rushi damukayi.😭
Hakika muna mai yiwa wannan bawan Allah kyakkyawan zato bisa zaman d mukai na amana, tabbas duk wanda ya zauna da abbas yasan mutum ne mai addini ganima hakuri da iya mu'alama da mutane, hakika a iya sanin dashi bashida wata matsala.
Sai day muyi masa Addu'ar samun rahamar ubangiji, Allah ya yafe masa zunubansa yasa annabi yakarbi bakon cinsa.🤲🤲
Mu kuma idan tamu tazo Allah yasa muyi kyakkyawan karshe mucika d imani 😭😢😭
Ya allah 😢

Address

Ungoggo
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sani Downson posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share