Muhd Nazir - prince

Muhd Nazir - prince Welcome to my official page. Please follow my page πŸ™πŸ™πŸ˜ŠπŸ˜Š. Thanks you ❀❀❀

May Almighty Allah 🀲😭 Answer our secret prayers πŸ™πŸ™
12/01/2025

May Almighty Allah 🀲😭 Answer our secret prayers πŸ™πŸ™

19/12/2024

Fasting, Iftar, Tarawi, Tahajjud.
May Allah allow us to witness this upcoming Ramadan πŸ€²πŸ˜ŠπŸ’

Muhammadur Rasulullah s a w πŸ™πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
12/12/2024

Muhammadur Rasulullah s a w πŸ™πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’

Alhamdulillah rabbil Alamin 😭😭🀲🀲 glory to be Almighty Allah 😭 Am +1 again 😊😊😊
01/03/2024

Alhamdulillah rabbil Alamin 😭😭🀲🀲 glory to be Almighty Allah 😭 Am +1 again 😊😊😊

❀️❀️❀️❀️❀️❀️❀️❀️❀️❀️❀️❀️
05/12/2023

❀️❀️❀️❀️❀️❀️❀️❀️❀️❀️❀️❀️

Rahotonni sun ce shahararren daraktan kuma tauraron fina-finan Kannywood ya yi mutuwar fuji'a ne a yammacin ranar Litini...
20/11/2023

Rahotonni sun ce shahararren daraktan kuma tauraron fina-finan Kannywood ya yi mutuwar fuji'a ne a yammacin ranar Litinin.

Abokan sana'arsa da dama sun yi alhinin rasuwarsa, tare da miΖ™a ta'aziyyarsu ga iyalansa.

πŸ€—πŸ€—πŸ€—
19/11/2023

πŸ€—πŸ€—πŸ€—

Muja Kunya Tayi Kira Ga Shugaban Hukumar Hisbah Sheikh Daurawa Da Ya Tattaro Dukkan Matan Kannywood Harda Ita Aje Ayi Mu...
16/11/2023

Muja Kunya Tayi Kira Ga Shugaban Hukumar Hisbah Sheikh Daurawa Da Ya Tattaro Dukkan Matan Kannywood Harda Ita Aje Ayi Musu Gwajin Cutar Kanjamau A Nuna Kai Tsaye Live

Dangane da dambarwar da ke faruwa kan masana'antar Kannywood, Murja Kunya ta maida martani, ta kuma yi kira ga shugaban hukumar HISBAH ya tattaro su gabaΙ—aya a yi musu gwajin HIV, kamar yadda Jaridar Dokin Ƙarfe TV ta ruwaito cikin wani bidiyo da Murja Ι—in ta saki a shafinta.

A cewar shahararriyar jarumar Tik-Tok Murja Ibrahim Kunya ita da kanta ta san yarinyar da ta rasa ranta sanadiyyar lalata mata dubura da aka yi har a gadon asibiti aka kwantar da ita tsuttsotsi ne su ke fitowa daga bayanta.

Murja ta cigaba da cewa sai da ta kai ta kawo gunduwa-gunduwar nama ake sayowa a cusa a cikin duburar Yarinyar tsutsotsin su riΖ™a cin naman a madadin su ci naman jikinta wanda wannan matsala kuma ita ce ta yi snadiyyar mutuwarta.

Murja ta Ζ™ara da akwai mata da dama waΙ—anda an daina yayinsu sun koma kawalci sai dai su kai Ζ΄an mata Ζ™anana, saboda su an gaji da su.

Hatta aikin Haji da Ζ΄an mata da dama su ke zuwa a cewar Murja Kunya ba ibada ce ta ke kai su ba, nemansu ake yi a biya musu kuΙ—in jirgi su je.

Murja ta yi kira ga shugaban hukumar HISBAH ta haΙ—a shi da Allah ya nemo likita mai tsoron Allah a haΙ—a mata Jarumai na Kannywood gabaΙ—aya har da su Murja Ι—in a kuma haska Bidiyo Live a yi musu gwajin cutar Ζ™anjamau wato HIV/AIDS.

Shin ku na ganin ya kamata a gayyaci jarumai mata na masana'antar Kannywood a yi musu gwajin HIV ?

16/11/2023

Mutuwa iri biyu ce Akwai wanda in Ya mutu Ya huta Akwai wanda Yana mutuwa An huta dashi Ya Allah kasa mutuwa ta zamto hutu Agaremu

Address

Tarauni
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 22:00
Tuesday 09:00 - 22:00
Wednesday 09:00 - 22:00
Thursday 09:00 - 22:00
Friday 09:00 - 22:00
Saturday 09:00 - 22:00
Sunday 09:00 - 22:00

Telephone

+2349129119152

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhd Nazir - prince posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share