Zakin Waka na Annabi 2020

Zakin Waka na Annabi 2020 Ya Allah idan zaka ɗauki ran mu ka ɗauke shi kana mai yarda damu da aikin da muka aikata Ameem🤲

Alhamdulillah for everything
15/04/2025

Alhamdulillah for everything

Celebrating my 1st year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉
21/02/2025

Celebrating my 1st year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

14/12/2024

Alhamdulillah

14/12/2024

I gained 4 followers, created 2 posts and received 8 reactions in the past 90 days! Thank you all for your continued support. I could not have done it without you. 🙏🤗🎉

19/09/2024

SAKO DAGA MEMEFI

MemeFi s**a ce shin Ina muka dosa neh.....

Yanzu haka Muna tunkarar Airdrop neh, Kuma yawancin ku kuna tambayar wane zai samu Airdrop.....Amsar itace Kowa da kowa.....

Muna girmama Wanda s**a karbe mu tun farko shi yasa wannan satin zaku GA muna ta bada bonus...

Tabbatar da cewa kowa ya samu ladan aikinsa shine babban abinda muka saka a agaba.....

Karshen sharhin sakon nasu kenan......

Kada kaji ance kowa zai samu Airdrop kaki maida Hankali......saboda magana ta gaskiya yadda suke raba points yanzu dole asha conversation....

Allah yasa mu dace 🤲🏼

14/05/2024

Ga Yadda Zaki Nunawa Namiji Kina Sonsa Cikin Dabaru:

Tsangayar Malam Tonga

Ba duk mata bane suke iya fitowa fili su nunawa namiji suna sonsa ba. Wasu ko dai saboda kunya wasu kuwa suna gudun gori irina wawayen maza.

Ga wasu dabaru cikin sauki na zaki haskawa namiji kina ra'ayin sa. Kaman yadda muka kawo wasu darusan irinsu a baya.


Idan kina son nunawa namiji kina sonsa ba tare da kin furta ba. Kiyi kokarin ako yaushe kina son kusantar sa ko ta zahiri ko ta hanyar kiran waya.

Yi kokarin neman sanin halin da yake duk bayan kwana biyu ko da ba shi ya nemeki ba.

Wani hanyar nunawa namiji kina sonsa cikin dabara shine neman taimako ko shawaransa.

Kina iya neman taimakonsa akan wani abunda ba fin karfi ki yayi ba. Koda bude miki lemun kwalba ne. Ko rakiya.

Haka nan ki kirkiro wata maganar da zaki nuna masa shawararsa kawai k**e nema game da abun. Idan Namiji mai fahimta ne basai kin yi hakan sama da sau biyu ba shima zai dau haske.

Gayyace shi wani abunki na musamman. Idan kina bukin ranar Haihuwar ki, ko daurin auren wani naki. Kina iya gayya tarsa kuma ki nuna masa mahimmancin sa a wajen taron.

Kiyi kokarin yin kusanci dashi ba tare da kinyi yadda zaki gundureshi ba. Kada ya zama a kullum sai kin ce dole kinyi magana da shi. Amma kuma kada ki dau lokaci mai tsawo kina jan aji.

Ki kula, shi soyayya kaman yadda yake shiga farat daya, haka nan yana shigar mutum a hankali musamman mutumin da kake kusantar sa. Don haka kada ki damu na cewa da kin soma yi masa kyerkera zai iya fadawa, ci gaba da yi masa hakan cikin hakuri lokacin da ya kamu shine zai juwo miki.

💞💞💞
08/05/2024

💞💞💞

08/05/2024

ALAMUN CIWON HASSADA.

1. Kana fatan ni'imar da Allah ya yi wa ɗan'uwanka ta gushe ya rasa.

2. Ko kana fatan ta dawo hannun ka, shi ya rasa.

3. Ko kana farin ciki idan wata musifa ta faɗa masa.

4. Ko kana bakin ciki da wani alkhairi ya same shi.

5. Ko idan ana yabon sa a gaban ka kana jin rashin daɗi.

6. Ko idan ana s**ar sa a gaban ka kana jin daɗi.

7. Ko kana jiran ka ji wani mummunan labari gamai da shi.

8. Ko idan ka gan shi ka ji rashin daɗi a ranka.

9. Ko ka haɗa kai da maƙiyan sa don cutar da shi.

10. Ko ka ji kana ƙin masoyan sa kana son maƙiyan sa.

Idan kana da waɗannan alamun gamai da wani, to kai mai hassada ne, mummunar hassada, wacce za ta sa ka yi ɓarin duk aiyukanka masu kyau, kuma ba ka isa ka hana Allah ya yi abin da yaga dama ba.

14/03/2024

Duk Wanda y shayar d Mai azumi, To yanada lada kwatan kwacin ladan azumin wanda yashayar batare d antauye ladan wanda y shayar b.

Inji manzon Allah (S A W)💗❤

Address

Kibiya Kofar Gabas Hausawa Kibiya Local Government
Kano

Telephone

+2348138135037

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zakin Waka na Annabi 2020 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share