The Thinking Citizen Channel

The Thinking Citizen Channel Let's Spread Happiness for Everyone. Fatanmu kowa ya yi farin ciki.

26/05/2026

Sako Muhimmi ga Amiran: Kano, Sokoto, Kaduna, Bauchi, Gombe, da Katsina Birnin Dikko.

Ga Addu'a๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡Ya Allah ka hada kan Almajiran Malam Ibrahim Zakzaky, su kaunaci juna, su daina hantarar juna. Allah ka warg...
25/05/2026

Ga Addu'a๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
Ya Allah ka hada kan Almajiran Malam Ibrahim Zakzaky, su kaunaci juna, su daina hantarar juna. Allah ka wargaza Masu kutsowa Suna taking advantages na rashin fahimta Suna dasa kiyayya. Allah ka hada kan dukkanin al'ummar Musulmi baki daya ๐Ÿ™๐Ÿคฒ๐Ÿ›๐Ÿ“ฟ


Kyauta ce Mai faranta ran Masoya,  da safiyar Litini. Ku ce wani abu a wajen comment, ku yi Like, ku Yi Share domin soya...
25/05/2026

Kyauta ce Mai faranta ran Masoya, da safiyar Litini. Ku ce wani abu a wajen comment, ku yi Like, ku Yi Share domin soyayyar da ku ke masa.

13/04/2026

Ga Kyanwar da ta fi Talakawan Najeriya Jin dadi da gata๐Ÿ˜ป๐Ÿ˜ป Duk wanda ya yarda haka ne yayi.๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
LIKEโœ…
COMMENT
SHARE


12/04/2026

Alhaki Kuikuyo:๐Ÿ˜ฎโ€๐Ÿ’จ Matsanancin halin da 'Yan Bindiga su ka shiga a wani Daji.๐Ÿ˜ž With English Subtitle
LIKEโœ…
COMMENT
SHARE



10/04/2026

Bidiyon yadda ta Kacame a Kano.๐Ÿ’ช A ganin ku wanene zai gwabje wani?๐Ÿฅท

10/04/2026

Bushman a Kantin Shoprite

10/04/2026

Da Mataimakin Gwamna ya tafi, sai rububin Kujerar ake yi.
-Gwamna Abba Kabir.

10/04/2026

Abba Kabir fa ya fasa Kwai Mai Wari kan Kwankwaso, da zargin Cin Amana.๐Ÿคฌ๐Ÿฃ ๐Ÿคฌ A bisa Adalci wanene mai laifi?๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡



Asiwaju Bola Ahmed Tinubu

Address

No 365, Shaik Ja'afar Mahmud Adam Street, Dorayi Panshekara Road
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when The Thinking Citizen Channel posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to The Thinking Citizen Channel:

Shortcuts

Share