Hausa Films

Hausa Films Sashin Finafinan Hausa
(285)

Mundora muku episode 1 na matar aboki a YouTube channel MAIGADONZINARETV
05/06/2026

Mundora muku episode 1 na matar aboki a YouTube channel MAIGADONZINARETV

03/06/2026

Jaruma Minal Ahmad

02/06/2026

Mutanen Niamey gobe zamu sake gabatar da wasanmu a University da karfe 8:30pm kukasance damu zamu sada zumunci

Sabon shirin dazaizo muku nan bada jimawaba daga taskar  Mai gadon zinare film production MATAR ABOKI 3 gawanna wata  a ...
31/05/2026

Sabon shirin dazaizo muku nan bada jimawaba daga taskar Mai gadon zinare film production MATAR ABOKI 3 gawanna wata a MAIGADONZINARETV da Algaita TV daga Director Ali Rabiu Ali Dady

31/05/2026

Yanzu haka zaku iya kallon tallan shirin JIKOKIN MAI GARI SEASON 4 Wanda yake kan YouTube channel mai suna M.SOJA CONCEPT 😍✊

Shirin kuma zai fara zuwar muku 5 ga watan june 2026 da misalin karfe takwas na dare

Sannan zai zo muku a tashar ALGAITA TV da misalin karfe takwas da rabi na daren kowacce juma’a

Shirin kamfanin M.SOJA CONCEPT NIG.Ltd ❤️✊

Eid mubarak to All Muslim ☪️ ✨️🕌

29/05/2026

Alumar Niamey kuna Ina gobe zata fashefa a sese Oje da karfe 8:30pm

28/05/2026

Barkan Mu Da Sallah Allah Ya Maimaita Mana, Muna Cigiyar Wannan Mawakin Wanda Yasanshi Ace Masa Ya Tuntube Mu Email:[email protected] Ko Kuma Ta Instagram Mun Gode

27/05/2026

Barka Da Sallah

Address

Zoo Road
Kano
700224

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Films posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share