Kwankwasiyya Nigerian Project

Kwankwasiyya Nigerian Project Shafin Tallata Muriqa Amana Na Gidan Jagoran Kwankwasiyya Na Duniya Sen Dr Rabiu Musa kwankwaso 😍

03/08/2025

Abba K Yusif Go Again 2027 In sha Allahu 🙏

Kai Tsaye Daga coronation Hall dake Gidan Gwamnatin Jahar Kano yayin da Mai Girma Gwamnan Jahar Kano Alhaji Abba Kabir Y...
03/08/2025

Kai Tsaye Daga coronation Hall dake Gidan Gwamnatin Jahar Kano yayin da Mai Girma Gwamnan Jahar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf yake Daukar Hoto da wasu Daga cikin yaran da s**a yi Wasa na Hauwasa a bikin Baja kolin kayammu na Al Adu wanda Mai Girma Kwamashiniyar Raya Al Adu da yawon Bude ido ta Jahar Kano Hajiya Aisha L Saji Saji ta shirya a Gidan Gwamnatin Jahar Kano
Allah yakara bamu Nasara Ameen 🙏

Abba K Yusif Go Again 2027

Abba K Yusif Go Again 2027 In sha Allahu🙏Abba Kabir Yusuf😍
03/08/2025

Abba K Yusif Go Again 2027 In sha Allahu🙏

Abba Kabir Yusuf😍

Wakilin Madugu a fadar shugaban Kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu 🤣 Madallah da Hon Abdulmumin Jibrin Kofa PhD namu na Aman...
30/07/2025

Wakilin Madugu a fadar shugaban Kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu 🤣

Madallah da Hon Abdulmumin Jibrin Kofa PhD namu na Amana 🔥

Abba K Yusif Go Again 2027 😍
27/07/2025

Abba K Yusif Go Again 2027 😍

Abba K Yusif Go Again 2027 An Bude Wannan Qungiya ne, Domin Yada Munufofin Gwamnatin H E. Abba Kabir Yusuf Lungu Da Sako...
14/07/2025

Abba K Yusif Go Again 2027 An Bude Wannan Qungiya ne, Domin Yada Munufofin Gwamnatin H E. Abba Kabir Yusuf Lungu Da Sako A Fadin Jahar Kano Dama Qasa Baki Daya ✊😍🙏

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya Nigerian Project posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share