Executive governor of Kano state. His excellency, Abba kabir yusif

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • Executive governor of Kano state. His excellency, Abba kabir yusif

Executive governor of Kano state. His excellency, Abba kabir yusif Latest news We rely on facts and breaking news

Shugaban ƙasar Donald Trump ya sauka a Riyadh, babban birnin kasar Saudiyya. Wannan dai ita ce ziyarar farko zuwa kasar ...
13/05/2025

Shugaban ƙasar Donald Trump ya sauka a Riyadh, babban birnin kasar Saudiyya. Wannan dai ita ce ziyarar farko zuwa kasar waje bayan hawan sa mulkin Amurka.

Gwamnan Kano Engr.Abba Kabir Yusif,ya bada Umarnin dibar sabbin Malaman Makaranta har dubu hudu a kananan Hukumomin jiha...
13/05/2025

Gwamnan Kano Engr.Abba Kabir Yusif,ya bada Umarnin dibar sabbin Malaman Makaranta har dubu hudu a kananan Hukumomin jihar Kano.

Majalisar Dokokin jihar Kano ta ce Hukumar KAROTA ba ta da hurumin k**a masu karya dokokin t**i a jihar, domin aikinta k...
13/05/2025

Majalisar Dokokin jihar Kano ta ce Hukumar KAROTA ba ta da hurumin k**a masu karya dokokin t**i a jihar, domin aikinta kawai shi ne rage cunkoson ababen hawa.

Shugaban Masu Rinjaye na majalisar Malam Lawan Hussaini Dala ne ya bayyana hakan lokacin da aka gabatar da dokar kafa sabuwar Hukumar Kula da Dokokin Ababen Hawa ta jihar Kano wadda ita ce ke da alhakin kula da masu karya dokokin hanyar.

02/04/2025

Yadda aka gudanar da Jana'izar Galadiman Kano Marigayi Alhaji Abbas Sunusi.

Darikar Qadiriyya reshen Afrika ta Samar da gidan Talabiji me Nisan zango Wanda ze karade kasashen Afrika da wasu sassa ...
28/01/2025

Darikar Qadiriyya reshen Afrika ta Samar da gidan Talabiji me Nisan zango Wanda ze karade kasashen Afrika da wasu sassa na kasashen Larabawa Kardashian jagorancin Sarkin Qadiriyya na Afrika Sheik Dr. Abdulkadir jimoh (ALATA).

Gidan Talabijin ze dinga watsa shirye-shiryensa cikin harshen Hausawa,Larabci,Turanci da Kuma Yarabanci.

Za ku iya k**a tashar da zarar kunyi searching akan nilesat.
*FREQUENCY:* 11718
*POLARIZATION:* V
*SYMBOL RATE:* 30,000
*Satellite:*AMOS17

Don Karin bayani a tuntubi Lambar.
+2349123296756
+2348064715763

Tabbas jawaban Sanata Shehu sani a Ranar Demokradiyya ga Shugaba Tinubu sun share hawayen ƴan Najeriya tare da isar da a...
13/06/2024

Tabbas jawaban Sanata Shehu sani a Ranar Demokradiyya ga Shugaba Tinubu sun share hawayen ƴan Najeriya tare da isar da asalin abinda ke faruwa a Najeriya.

Tabbas sauran kwamarawa manyansu da ƙananunsu ya k**ata suyi koyi da Sanata Shehu Sani domin ya tabbatarwa ƴan Najeriya cewa shi mai isar da koken ƴan kasa ne.inji Barrah Almadany.

Shugaban kungiyar yan Jaridu masu yada manufofinsu a yanar gizo Malam Barrah Almadany ya bayyana haka ne yayin taron manema labarai da ya gabatar a safiyar ranar Alhamis a babban birnin Tarayya Abuja, don jinjinawa Sanata Shehu sani bisa yadda ya shafawa idonsa bula ya sanar da Shugaban kasa abinda yake damun Najeriya ba tare da tsoro ko neman mukami ba.

Almadany ya bayyana gwagwarmayar Sanata Shehu sani a matsayin babban abin koyi ga yan Najeriya domin Iranta ake buƙata a halin da Najeriya ke ciki a yau.

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIR RAJIUN. *Asibitin Nasarawa dake kano yana neman zama makasar Al'umma*Daga:Tajuddeen shuaibu K...
10/10/2023

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIR RAJIUN.

*Asibitin Nasarawa dake kano yana neman zama makasar Al'umma*

Daga:
Tajuddeen shuaibu Koki.

A yau Talata 10/10/2023 an fitar da Gawa ta kai guda Goma daga Asibitin.

Wasu Ajali ne .wasu kuma Ganganci da Sakacin Likitocin ne yake zama silar rasa Rayuwar su.

Kaf kano yanzu babu Asibitin da Jama'a suke kuka dashi irin Asibitin Nasarawa.

Majinyaci yana iya sati batareda Likita ko daya yazo kan sa ba duk suna private Hospitals.

Idan kanaso ka sayi magani akwai masinja da zaka bawa yaje ya siyo ma na sata a 6angaren pharmacy din 'yan inshora.

Da ido na naga yadda ake safarar masu Allura daga wajen Asibitin,saboda Nurses din se sunga dama zasuyiwa mara Lafiya Allura ko kuma kabiya su .

A 6angaren Lab ma hakan take .

Wallahi Tallahi ni ganau ne akwai Lokacin da kaf Asibitin babu Robar daukar sample din jini ko fitsari (container) sedai ayi sharing wannan yayi yabawa wannan. Sannan idan kanaso ayima gwaji a kwana daya sedai kabiya batareda receipt ba.

Idan ka zagaya Bandakunan Asibitin su ma sedai kayi kashi akan wani kashin ko kuma kafita ka nemi gidan wanka .

Dan Allah a taimaka ayi sharing har sakon yaje inda Yadace

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Executive governor of Kano state. His excellency, Abba kabir yusif posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share