Qadiriyyah TVR

Qadiriyyah TVR Tataccen Ilimi, Tsarkake Zuciya da Nishadantarwa. Qadiriyyah TV is live 24/7 on NIGCOMSAT.
(1)

Frequency: 12589
Symbol rate: 26250
Satellite: Nigcomsat 1R
Position: 42.5E

Thank you!

Tsarki Yana Gina Ruhin Bawa, Kamar yadda Gini Ke Gina Gida."Barka Da Safiya Daga Qadiriyyah TVR
05/09/2025

Tsarki Yana Gina Ruhin Bawa, Kamar yadda Gini Ke Gina Gida."

Barka Da Safiya Daga Qadiriyyah TVR

Ka Tsaya Akan Gaskiya, Ko Da Kuwa Zata Cutar Da kai."Barka Da Safiya Daga Qadiriyyah TVR
05/09/2025

Ka Tsaya Akan Gaskiya, Ko Da Kuwa Zata Cutar Da kai."

Barka Da Safiya Daga Qadiriyyah TVR

04/09/2025
04/09/2025

Maulidin Makarantar Jami'atul Rasul.

04/09/2025

Maulidin Jami,atul Rasul.

04/09/2025

Wanene Imamul Busiri a fagen ilimi?

03/09/2025

Kuma Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama Haske ne wanda ya Game Duniya Baki Daya Allah Ya Bamu Albarkarsa.

Mal Amir Abdulgaffar Nasir Kabara A Shirin Maraba Da Maulidi Daga Tashar Qadiriyyah TVR

02/09/2025

Manzon Allah Dan Dangi Kuma Abin A Nuna.

Imam Abubakar Sunusi Danumma A Shirin Maraba Da Maulidi Daga Tashar Qadiriyyah TVR

Ku Tsaftace Zukatanku Kamar Yadda Kuke Tsaftace cikinku."Barka Da Safiya Daga Qadiriyyah TVR
02/09/2025

Ku Tsaftace Zukatanku Kamar Yadda Kuke Tsaftace cikinku."

Barka Da Safiya Daga Qadiriyyah TVR

02/09/2025

SAKON GODIYA!

A madadin hukumar wannan gidan TV mai albarka, muna mika sakon godiyar mu ga dan majalisar tarayya mai wakiltar karamar hukumar birni Hon. Engr. Koki Sagir, bisa gwangwaje daya daga cikin ma'aikatan mu Salisu Ahmad [editor] da sabon babur, Allah ya saka da Alkhairi.

Alh Kamalu Babakusa

Ka dinga Tunani Kafin Ka Furta Magana."Barka da safiya Daga Qadiriyyah TVR
30/08/2025

Ka dinga Tunani Kafin Ka Furta Magana."

Barka da safiya Daga Qadiriyyah TVR

Ka Kalli Duniya Da Idon Wucewa, Ba Da Idon Kafa Zama Ba."Barka Da Safiya Daga Qadiriyyah TVR
29/08/2025

Ka Kalli Duniya Da Idon Wucewa, Ba Da Idon Kafa Zama Ba."

Barka Da Safiya Daga Qadiriyyah TVR

Address

Sheikh Nasir Kabara Street
Kano
700001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Qadiriyyah TVR posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share