
15/08/2025
’Yan bindiga sun tare kuma s**a yi awon gaba da Sani Ahmad Zangina a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna a Ranar Alhamis Lamarin ya faru bayan awa ɗaya da Alhaji Sani ya wallafa a shafinsa na Facebook cewa an samu tsaro a Najeriya, musamman a kan hanyar Abuja–Kaduna.
Shafin DDL Hausa ya ruwaito cewa har yanzu ba a san inda yake ba