Dr.sufi online TV

Dr.sufi online TV GARKUWAR AL-UMMA

30/08/2025
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mas'ud A Gambo Dass, Aminu Ahmad, Hussaini Muhammed Idris...
01/05/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mas'ud A Gambo Dass, Aminu Ahmad, Hussaini Muhammed Idris, Rabilu Charns, Janaidu Sani, Adamou Oumarou, Uda A Algoni Bashir, Shehu Kure, Buba Bello, Ishaka Muhammad, Ibrahim Babay, Usman Abubakar Kumo

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abdul M Jega, Salisu Inusa
01/09/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abdul M Jega, Salisu Inusa

Kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja, AEDC, ya yi barazanar katse wutar lantarki a fadar shugaban Najeriya da na was...
20/02/2024

Kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja, AEDC, ya yi barazanar katse wutar lantarki a fadar shugaban Najeriya da na wasu hukumomi da ma’aikatun gwamnati 86 a kan bashin kuɗin wuta da yake bin su.

Hukumar kula da Zirga-zirga Ababen Hawa ta jiha KAROTA ta sami nasarar cafke jabun magani na feye da miliyan 50Hukumar t...
02/09/2023

Hukumar kula da Zirga-zirga Ababen Hawa ta jiha KAROTA ta sami nasarar cafke jabun magani na feye da miliyan 50

Hukumar ta sami nasarar cafke jabun maganin ne a kan titin Murtala Mohammed da ke birnin Kano

Lokacin da direban motar yake ƙoƙarin shiga kasuwar Sabon Gari domin rabawa a cikin shaguna

Daga cikin magungunan da aka cafke sun hada da: Maganin ciwon jiki, maganin zazzaɓi, maganin Tari, da sauran su

Shugaban Hukumar KAROTA Engr Faisal Mahmud Kabir yace Hukumar KAROTA baza ta zuba ido ta bari ana ta'ammuli da miyagun kwayoyi a jihar Kano ba

Ya ja hankalin al'umma da su guji siyan magani a wajen da bai karanta ba domin gujewa fadawa cikin matsala

Yace ƙofar Hukumar a buɗe take wajen karɓar bayanin sirri domin daƙile yawaitar jabun magani a faɗin jihar nan baki da
Ta cikin wata sanarwa da mai magana da yahun hukumar Nabilusi Abubakar
Kofar Na'isa
Ya aike mana da ita a yammacin yau

02/09/2023

Kai tsaye kenan yadda take wakana daga wajan saukar Alqur'ani mai girma na makarantar sabilu sa'ada gyaranya ✌️👌✊💯💝

A hukumance; Barcelona ta ayyana sabin 'yan wasannin ta Cancelo da Felix dukkansu a matsayin ta ɗauke su aro.
02/09/2023

A hukumance; Barcelona ta ayyana sabin 'yan wasannin ta Cancelo da Felix dukkansu a matsayin ta ɗauke su aro.

Kai tsaye daga karamar hukumar (gwale ) unguwar gyaran ya yadda take wakana wajan saukar Alqur'ani mai garma na makarant...
02/09/2023

Kai tsaye daga karamar hukumar (gwale ) unguwar gyaran ya yadda take wakana wajan saukar Alqur'ani mai garma na makarantar

Majalisar Dattijai ta'ki amin cewa da Bukatar Shugaban Kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu  na tura Sojojin ECOWAS Jamhuriyar...
06/08/2023

Majalisar Dattijai ta'ki amin cewa da Bukatar Shugaban Kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na tura Sojojin ECOWAS Jamhuriyar Niger.

ZAFIN KISHI 😭😭😭😭Wata Mata ta watsa wa Mijin ta tafasasshen ruwa a makarfafa saboda yana shirin auro mata abokiyar zama .
14/07/2023

ZAFIN KISHI 😭😭😭😭

Wata Mata ta watsa wa Mijin ta tafasasshen ruwa a makarfafa saboda yana shirin auro mata abokiyar zama .

ZIYARAR GWAMNAN KANO Awannan dare kenan yayinda Mai girma Gwamnan jihar kano H.E Engr. Abba Kabir Yusuf yaje duba aikin ...
06/07/2023

ZIYARAR GWAMNAN KANO

Awannan dare kenan yayinda Mai girma Gwamnan jihar kano H.E Engr. Abba Kabir Yusuf yaje duba aikin gina sabon shatale talan kofar gidan Gwamnati wanda yake gudana cikin tsari Dan tabbatar da ingantaccen tsaro tareda kare lafiyar Al'umma dasuke zirga zirga ta wannan hanya.

A Ƙoƙarin Gwamnatin Kano Na Dawo Da Asibitin Yara Na Hasiya Bayero, Gwamnan Kano Ya Ƙara Kai Ziyarar Bazata Ta Duba Aiki...
05/07/2023

A Ƙoƙarin Gwamnatin Kano Na Dawo Da Asibitin Yara Na Hasiya Bayero, Gwamnan Kano Ya Ƙara Kai Ziyarar Bazata Ta Duba Aiki Cikin Wannan Dare.

Tun Bayan Da Aka Rantsar Da Engr. Abba Kabir Yusuf Ya Lashi Takobin Dawowa Da Asibitin Da Ake Zargin Tsohuwar Gwamnatin Ganduje Ta Siyarwa Da Wani Ɗan Lele. Wanda Kuma Abban Ya Kwato Asibitin Tare Da Bada Umarnin Gaggawa Na Gyaran Asibitin.

A Yammacin Jiya Litinin 3/7/2023 Gwamnan Ya Je Asibitin Don Duba Aiki Tare Da Rakiyar Kwamishinan Lafiya, Dr. Abubakar Labaran. Inda Ya Ƙara Komawa A Daren Yau Tare Da Rakiyar Shugaban Ma'aikatan Kano Alhaji Shehu Wada Sagagi, Da Sakataren Gwamnatin Dr Abdullahi Baffa Bichi, Da Sauransu.

Address

NO. 755 SANI BUHARI ROAD
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr.sufi online TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dr.sufi online TV:

Share