Labaran Kwallon Kafa

Labaran Kwallon Kafa Shafin nan zai zo muku da labaran kwallon kafa cikin harshen hausa

🚨 Messi zai shafe makonni biyu ba tare da fafata wasa ba, sakamakon rauni 😱
04/08/2025

🚨 Messi zai shafe makonni biyu ba tare da fafata wasa ba, sakamakon rauni 😱

04/08/2025

Wannan yaron! Wannan yaron!! Lamine Yamal Aljani ne ba mutum ba... 🔥😱

Rashford ya zura Kwallonsa na Farko a Barcelona
04/08/2025

Rashford ya zura Kwallonsa na Farko a Barcelona

💪 Maganar gaskiya fa idan har Lamine Yamal ya je da irin wannan kwarewar zuwa sabuwar kaka toh gaskiya za'a sha kallo..🤔...
04/08/2025

💪 Maganar gaskiya fa idan har Lamine Yamal ya je da irin wannan kwarewar

zuwa sabuwar kaka toh gaskiya za'a sha kallo..🤔😳

Labaran Kwallon Kafa

🚨 Kwana 3 kacal s**a rage kafin a fitar da cikakken jerin 'yan wasan da aka zaɓa don Ballon d'Or! ✨Labaran Kwallon Kafa
04/08/2025

🚨 Kwana 3 kacal s**a rage kafin a fitar da cikakken jerin 'yan wasan da aka zaɓa don Ballon d'Or! ✨

Labaran Kwallon Kafa

Marcus Rashford ya zura Kwallonsa na Farko a FC Barcelona
04/08/2025

Marcus Rashford ya zura Kwallonsa na Farko a FC Barcelona

04/08/2025

FC Barcelona 5-0 Daegu FC

Marcus Rashford

🚨Rodrygo zai bar Real Madrid dari bisa dari a wannan bazarar.  Dan wasan da farko ya so aikin Arsenal ne. Koyaya, bukatu...
04/08/2025

🚨Rodrygo zai bar Real Madrid dari bisa dari a wannan bazarar. Dan wasan da farko ya so aikin Arsenal ne.

Koyaya, bukatun albashin Rodrygo sun yi yawa sosai ga Gunners, kuma ƙaura zuwa Arewacin Landan ba zai yuwu ba, kamar yadda yake.

.

04/08/2025

An tafi hutun rabin Lokaci

FC Barcelona 3-0 Daegu FC

Gavi 2
LEWANDOWSKI 1

YAUNE KUNGIYAR KANO PILLARS ZATA FARA FAFATA WASAN TA NA GASAR,GUSAU/AHALAN DA MISALIN KARFE 4 NA YAMMA , ALLAH YASA MUF...
04/08/2025

YAUNE KUNGIYAR KANO PILLARS ZATA FARA FAFATA WASAN TA NA GASAR,GUSAU/AHALAN DA MISALIN KARFE 4 NA YAMMA , ALLAH YASA MUFARA CIKIN NASARA 🙏🙏

04/08/2025

Zamu haska muku wasan Barcelona Kai tsaye,

Idan kunaso kuyi comment

🔥🔥 A hukumance | Yan wasan Barça 11 na Farko da Zasu Kecee Raini da Daegu FC da Ƙarfe Na 12 Na RanaShin Wannan Zaɓin Yay...
04/08/2025

🔥🔥 A hukumance | Yan wasan Barça 11 na Farko da Zasu Kecee Raini da Daegu FC da Ƙarfe Na 12 Na Rana

Shin Wannan Zaɓin Yayi Kuwa?

Address

Kano

Telephone

+2348059439707

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labaran Kwallon Kafa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Labaran Kwallon Kafa:

Share