12/04/2026
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN
Jirgi ya sakawa yan kasuwa B@m tare da k@she su a Jihar Yobe
Wannan mumunan labari ya auku ne a wani yankin jihar Yobe da ke iyaka da jihar Borno, kuma har ya zuwa wannan lokaci ba a iya tantance adadin rayuka da s**a salwanta ba.
Abu ne da ya faru lokacin da fararen hula ke cin kasuwa.