Sadiq post media

Sadiq post media Dakai Nike Mai karatu Allah ya Buɗamaka Ƙofofin Samu Shekara Mai Zuwa Kabiyama Iyayanka Saudiyya.....

A tunanin ku wannan wane gari ne ?
30/06/2024

A tunanin ku wannan wane gari ne ?

30/06/2024

Allah Ubangiji Yabayyana Mahaifiya Dauda Kahutu Rarara.

Kungiyar kwadago ta NLC ta sauke babban layin samar da lantarki na National Grid ta dalilin yajin aikin aikin da ta tsun...
03/06/2024

Kungiyar kwadago ta NLC ta sauke babban layin samar da lantarki na National Grid ta dalilin yajin aikin aikin da ta tsunduma da safiyar Litinin din nan Kan haka ne ake sa ran samun karancin lantarki a mafiyawan sassan Nijeriya a lokacin wannan yajin aiki.

10/03/2024

An ga watan Ramadan na 2024 a Saudiyya za a tashi da azumi ranar litinin,

Maganar Gaskiya Rigar Lauyoyin Nan Ta Yi Man, Ina Zan Same Ta Jama'a? Tambayar Farida Tofa,
08/03/2024

Maganar Gaskiya Rigar Lauyoyin Nan Ta Yi Man, Ina Zan Same Ta Jama'a? Tambayar Farida Tofa,

Wasu 'yan Tiktok bisa jagorancin Aminu J. Town, sun bawa hukumar Hisbah ta jihar Kano kyautar Mota don cigaba da gudanar...
06/03/2024

Wasu 'yan Tiktok bisa jagorancin Aminu J. Town, sun bawa hukumar Hisbah ta jihar Kano kyautar Mota don cigaba da gudanar da ayyukan kawar da badala.

Daruruwan mutane Maza da Mata ne s**a raka Sheikh Aminu Daurawa, zuwa ofishin shi na shugaban hukumar Hizba ta jihar Kan...
06/03/2024

Daruruwan mutane Maza da Mata ne s**a raka Sheikh Aminu Daurawa, zuwa ofishin shi na shugaban hukumar Hizba ta jihar Kano.

Tsohon shugaban Nijeriya Goodluck Jonathan, ya bayyana cewa kabilanci da kura-kurai a tsarin zabe a matsayin manyan abub...
06/03/2024

Tsohon shugaban Nijeriya Goodluck Jonathan, ya bayyana cewa kabilanci da kura-kurai a tsarin zabe a matsayin manyan abubuwan da ke kawo cikas ga ingantaccen shugabanci a fadin Afirka.

05/03/2024

Wasu 'Shaidanu' ne s**a dauki tsohon bidiyon aikin da Hisbah ta yi na kame s**a tura wa Gwamna Abba don cimma wata manufa tasu - Sheikh Daurawa,

05/03/2024

Daf nake da amsa tayin da Sheikh Daurawa yayi min na zama Dan Hisbah cewar Abba Hikima,

05/03/2024

Babbar Kotun tarayya ta ce gwamnatin kano ba ta da hurumin bincikar bidiyon dala da ake zargin tsohon Gwamna Ganduje.

Address

Layin Tukur Abdussalam
Kano
IBRAHIMWAKILIII

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sadiq post media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sadiq post media:

Share