Trust Hausa

Trust Hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Trust Hausa, Media/News Company, Kano.

Babban burinmu shi ne; zama kafar yada labarai mafi inganci da mutane za su dogara da ita wurin samun ingantattun labarai da rahotanni na gaskiya cikin harshen Hausa, tare da guje yada labaran bogi.

Da Dumi-Dumi: Sojoji Sun Yi Wa Shugaban Kasar Nijar, Bazoum, Juyin Mulki.
27/07/2023

Da Dumi-Dumi: Sojoji Sun Yi Wa Shugaban Kasar Nijar, Bazoum, Juyin Mulki.

HOTUNA: Yadda aka kaddamar d sabon mumbarin Masallacin Haramin Makkah.📸: Haramain Sharifain
23/07/2023

HOTUNA: Yadda aka kaddamar d sabon mumbarin Masallacin Haramin Makkah.

📸: Haramain Sharifain

Kotu Ta Ci Tarar Gwamnatin Jihar Kano Kan Yunkurin Rushe Gine-Gine A Unguwar Salanta.
21/07/2023

Kotu Ta Ci Tarar Gwamnatin Jihar Kano Kan Yunkurin Rushe Gine-Gine A Unguwar Salanta.

18/07/2023

Labaran Trust Hausa

Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sauka a Abuja bayan halartar taron koli na tsakiyar shekara na kungiyar (AU) karo n...
17/07/2023

Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sauka a Abuja bayan halartar taron koli na tsakiyar shekara na kungiyar (AU) karo na 5.

Sakataren Gwamnatin Tarayya, Sanata George Akume da Shugaban Ma'aikatan Fadar Shugaban Kasa, Femi Gbajabiamila da Gwamnan Jihar Imo, Sanata Hope Uzodimma da tsohon Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ne s**a tarbe shi.

Sanata Kyari ya maye gurbin Abdullahi Adamu a matsayin shugaban APC na kasa bayan ya yi murabus.
17/07/2023

Sanata Kyari ya maye gurbin Abdullahi Adamu a matsayin shugaban APC na kasa bayan ya yi murabus.

HOTUNA: Yadda Abba Gida-gida ya kai wa mai ba shugaban kasa shawara kan sha'anin tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ziyara a ofis...
14/07/2023

HOTUNA: Yadda Abba Gida-gida ya kai wa mai ba shugaban kasa shawara kan sha'anin tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ziyara a ofishinsa da ke Abuja.

📸: Abba Kabir Yusuf

Abba Gida-Gida Ya Sake Nada Sheikh Daurawa A Matsayin Kwamandan Hisba A Karo Na 3.
10/07/2023

Abba Gida-Gida Ya Sake Nada Sheikh Daurawa A Matsayin Kwamandan Hisba A Karo Na 3.

Tinubu ya zama sabon shugaban kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ECOWAS.
09/07/2023

Tinubu ya zama sabon shugaban kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ECOWAS.

HOTUNA: Yadda aka gudanar da Sallar Juma'a bisa jagorancin Sheikh Ghazzawi a Masallacin Harami yau Juma'a 19/12/1444 — 0...
07/07/2023

HOTUNA: Yadda aka gudanar da Sallar Juma'a bisa jagorancin Sheikh Ghazzawi a Masallacin Harami yau Juma'a 19/12/1444 — 07/07/2023.

Gwamnatin Jihar Kano Zata Dawo Da Auren Zaurawa. Meye Fatanku?
06/07/2023

Gwamnatin Jihar Kano Zata Dawo Da Auren Zaurawa.

Meye Fatanku?

Gwamnatin Jihar Kano zata binciki dalilan rikice-rikicen siyasa tun daga hawan Ganduje a shekarar 2015 zuwa 2023.
06/07/2023

Gwamnatin Jihar Kano zata binciki dalilan rikice-rikicen siyasa tun daga hawan Ganduje a shekarar 2015 zuwa 2023.

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Trust Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Trust Hausa:

Share