Kannywoodcelebrities

Kannywoodcelebrities Kannywoodcelebrities is your No.1 Source for latest kannywood News, Events & Reviews.
(1)

Yau shekara daya (1) kenan da komawarka ga mahalacci AbdoulfatahMutumin KirkiMai son zumunciMai ibadahMai hakuri da kawa...
24/07/2026

Yau shekara daya (1) kenan da komawarka ga mahalacci Abdoulfatah
Mutumin Kirki
Mai son zumunci
Mai ibadah
Mai hakuri da kawaice😢

Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un
Allah ya jinkanka da rahama Abdoul
Allah ya ya yafe maka
Allah ya kyautata makwancinka ya gafarta maka zunubanka
Allah yasa makwancinka ya zame maka dausayi daga cikin dausayoyin cikin gidan Aljannah
Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un😭😭😭

You’ll be in my prayer forever Abdoul

Yayin da isa bawa dauro aminin marigayi(Abdulfatah umar) yakawo ziyara wajan mahaifiyan marigayi domin ya gaishe ta da k...
24/07/2026

Yayin da isa bawa dauro aminin marigayi(Abdulfatah umar) yakawo ziyara wajan mahaifiyan marigayi domin ya gaishe ta da kuma karin ta’aziyya na rashin aminin sa wato marigayi (Abdullah umar )muna rokon Allah yagafarta mai yasa yana dausayin aljanna ameen ya rabbi 👏we miss you bro😭😭😭 # Exclusive

01/07/2026

Allah ya sabanta rahma a gareka bro ameen ya hayyu ya qayyum duk masoyin shi yamai addu’a

Abubakar Bashir Mai Shadda ya gwangwaje Tsohon Darakta Ashiru Nagoma da Sabon Machine meye ra’ayin ku?
04/06/2026

Abubakar Bashir Mai Shadda ya gwangwaje Tsohon Darakta Ashiru Nagoma da Sabon Machine meye ra’ayin ku?

Wasu daga chikin Jaruman kannywood kenan ko waze iya fadamana sunan su daya bayan daya duk wan da yafada dadai yana da k...
04/06/2026

Wasu daga chikin Jaruman kannywood kenan ko waze iya fadamana sunan su daya bayan daya duk wan da yafada dadai yana da kyauta ta musamman

15/04/2026

Ya rabbi ga bawanka me tsoranka ya Allah ka sabanta mai rahman ka ameen ya rabbi wi miss you bro

MashaAllah Sarkin Kannywood Ali Nuhu tare da Iyalashi, Allah ya karama ray uwa Albarka AmeenAli Nuhu Mohammed
22/02/2026

MashaAllah Sarkin Kannywood Ali Nuhu tare da Iyalashi, Allah ya karama ray uwa Albarka AmeenAli Nuhu Mohammed

21/02/2026

ZAZZAU GIDAN SUTURA💯 Mr pilo MASARAUTA 👑clothing Mr PILO collection Shop no17 no47 nd no56👉Wappah Plaza Oppst GT Bank GRA Zaria kaduna State kaduna Nigeria.WHTSAPP OR CALL ☎️ 08141117261 NATIONWIDE 🌎DELIVERY ✈️🚚NIGERIA american americanstyle americanmuscle americanbully abujawedding abujawedding abujaweddings abujabusiness kadunakadunaweddings kadunawedding lagos lagosnigeria agosfashion lagosweddings lagosbabes agosbusiness lagosmums sudan african africa african africanamazing africanamerican magazinemrpil Wali

Ramadan Mubarak ☪️ ✍️
20/02/2026

Ramadan Mubarak ☪️ ✍️

Address

Zoo Road Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kannywoodcelebrities posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kannywoodcelebrities:

Shortcuts

Share