SunnahOnline24

SunnahOnline24 Sunnahonline24, Shafi Ne Na Musulunci, Shafi Ne Na Isar Da Saqon Musulunci. Sharada kano

01/11/2025

👉 Kudi da ilimi da sarauta su ne girman duniya. Ko ka same su duka ba za ka yi girma a idon mutane ba sai kana da halin kwarai. Mai halin kwarai sarki ne.

01/11/2025

Hakokin Mata Akan Maza

Darasi Na Shida 0️⃣7️⃣

Cikin Littafin
حدائق المودة والرحمة من هدي النبي ﷺ مع الزوجة

Hada'ikul Mawadati Warrahamati Min Hadiyin Nabi (ﷺ) ma'a zawji

Tare Da Sheikh Abubakar Salisu

Masjid Sheikh Ja'afar M Adam Sharada




01/11/2025

Raudatul Uqla'i (روضة العقلاء ونزهة الفضلاء محمد البستي)

Darasi Na 34

Tare Da Sheikh Abubakar Salisu Sharfadi


31/10/2025

"Duk wanda yaje Masallaci ranar Juma'a, ya saurari hudubar Liman, kuma aka yi sallar tare dashi, za'a yafe masa zunubban kwanaki Bakwai da s**a wuce, da kuma 'karin kwanaki uku".

~ Kwanaki goma kenan za'a yafe masa laifin da yayi acikin su".
🎤:
Inji Mai gidan mu Annabi Muhammad (S.A.W).
Karanta Sahihu Muslim, Hadisi na 857.

30/10/2025

Ya Ubangiji Ka bamu mai kyau a duniya, Ka bamu mai kyau a lahira, kuma Ka tseratar da mu daga azabr wuta

Dama Ga Iyaye Mata
30/10/2025

Dama Ga Iyaye Mata

30/10/2025

An karɓo daga Anas (R.A) ya ce: Mafi yawan addu'ar da Annabi (S.A.W) yake yi ita ce: "Ya Ubangiji Ka bamu mai kyau a duniya, Ka bamu mai kyau a lahira, kuma Ka tseratar da mu daga azabr wuta."
Bukhari da Muslim

30/10/2025

Ka sani cewa duk yayin da Allah ya yi nufin taimakon ka, babu wani wanda ya isa ya tare wannan taimakon zuwa gare ka.

29/10/2025

Sunan Tirmizi (Lttafin Jana'iza Daga Annabi ﷺ)

Darasi Na 1️⃣4️⃣

Babun yiwa Mamaci Wanka

Tare Da Sheikh Abubakar Salisu Sharfadi



29/10/2025

Azumi Gobe Alhamis Ga Wanda Allah Yabashi Iko

29/10/2025

Fiyayyenku shine wanda wanda ya koyi alqur'ani yake koyar dashi‼️

Address

Kano

Telephone

+2348120912364

Website

https://t.me/Sunnahonline24, https://chat.whatsapp.com/JGRuP0j42Dz03Zv1LTC5HL

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SunnahOnline24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to SunnahOnline24:

Share