20/08/2026
ƁARAYI SUN FASA YI MUN SATA SABODA SHUGABA TINUBU ...
Bayo Bilisi ya rubuta a shafinsa cewa, daren jiya wasu gungun ɓarayi s**a shiga gidansa s**a kwashe masa kayayyaki Television, Laptop da sauran kayayyaki masu yawa sannan da Wallet dinsa..
Bayo yace sai ya roki ɓarayin akan su temaka su bashi dama ya dauki abu daya kacal a cikin Wallet dinsa, sai ɓarayin s**a ce me zai dauka sai yace Voters Card kawai zasu bashi sai s**a tambaye shi wa zai zaba da Voters Card din nasa sai yace Tinubu zai zaba, jin haka sai ɓarayin s**a mayar masa da dukkan kayayyakin nasa s**a ce sun fasa yi masa sata saboda Tinubu..
Babban ɓarayin yace duk da cewa yana da rashin kudin da s**a sanyashi har ya fara sata, amma ba zai yi sata a gidan duk wanda ya gane shi masoyin Shugaba Tinubu bane...
To Madallah, labarin siyasa daga dan siyasa Bayo a lokacin siyasa...
Labari daga Rabiu Biyora
Labarin yana nan a shafin Twitter X ga masu bukatar faɗaɗa bincike sai suyi search din sunan Bayo...