AY JIGO Tv

AY JIGO Tv CRYPTO -TRADER
MINING - AIRDROP
CRYPTO - UPDATE
Founder Of AY JIGO Tv
On YouTube 👇
https://youtube.com/?si=lY4DovU3R8hUYpfC

13/01/2026

Trading life for the first time.😅😂😂🔥 ”


13/01/2026

New update.😅😂😂🔥 ”


Ana che Maka ka Fara Mining kana wani kin kunya Nufa taimakar ka Muke yi, wai wani sai kaji Yana Maganar duk Karya ne, b...
04/03/2024

Ana che Maka ka Fara Mining kana wani kin kunya Nufa taimakar ka Muke yi, wai wani sai kaji Yana Maganar duk Karya ne, babu Abinda ake samu🤔 kuma sai Anche ina Masu Hankali A Unguwar su sai kaga Ya Shige gaba wai shine Babban Mai Hankali😂😂

ga mai gida Amdaz shima yana Maganar AVACOIN🥰💪

Alter Protocol ($ATPO) Airdrop Update!👌 Yayin launching,  za'a bawa miners damar chire kaso ashirin chikin dari (20%) na...
04/03/2024

Alter Protocol ($ATPO) Airdrop Update!

👌 Yayin launching, za'a bawa miners damar chire kaso ashirin chikin dari (20%) na adadin $ATPO da sukayi mining.

🎈 Za'a rufe 80% na tsawon watanni uku kafin a fara bawa mutane damar chiresu.

🎈 Yayin da aka rufe 80%, zaku iya staking dinsa domin a dinga baku commission.

- Idan kukayi staking na tsawon wata uku, babu abinda za'ana baku (0 commission).
- Idan kukayi staking na tsawon wata shida, zaku samu 15% APY.
- Idan kukayi staking na tsawon shekara daya, zaku samu 40% APY.

Saiku lissafa, kuga nawa zaku iya chirewa yayin launching.

UPDATE🔥UPDATE🔥Yan Baiwa Ga Shawara Kyauta🗣️🗣️🚨🚨🚨🚨Wanda Basu Fara Mining⚒️ Na OGC ba Yakamata Ka Fara kar Ayi Irin Na Ice...
03/03/2024

UPDATE🔥UPDATE🔥
Yan Baiwa Ga Shawara Kyauta🗣️🗣️🚨🚨🚨🚨
Wanda Basu Fara Mining⚒️ Na OGC ba Yakamata Ka Fara kar Ayi Irin Na Ice Network Mutum Yache ba,a faɗa Masa Ba,
Shawara Che🥰
Yanzu sun ƙara Yin Halving na uku
Ka duba chikin Hoton dake kasa zaka ga Yanda Abun yake Kasan chewa. Saboda Haka idan zaka Fara ka Fara zan Kawo Video Yanda Mutum Zesa Wallet Address Nashi Akan OGC App din zuwa Gobe Insha Allahu
Duk wanda be Fara ba
ga Link 🔗👇👇👇👇 https://app.ogcom.xyz/invite/cAePBH3P55pnUfdD

1️⃣ Gmail account din ka
2️⃣ Password
3️⃣ Zasu Tura Maka Sako A Gmail din da kayi Register sai ka Ɗakko kasa Shikenan👌

Done✅

Kaii Alaji🤩 if you Know you Know, idan zaka Chanza Waya ka Chanza waya ka dage ka Nemi Kudi Kaji😂😂😂
03/03/2024

Kaii Alaji🤩 if you Know you Know, idan zaka Chanza Waya ka Chanza waya ka dage ka Nemi Kudi Kaji😂😂😂

Congratulations🎉OGC sun Chika 750k miners 🥰
03/03/2024

Congratulations🎉OGC sun Chika 750k miners 🥰

AVACOIN....Wannan mining din na Avacoin shaf shaf ne baa dogon jira akansa, idan ka zage dantse ka tara points 400k nan ...
02/03/2024

AVACOIN....

Wannan mining din na Avacoin shaf shaf ne baa dogon jira akansa, idan ka zage dantse ka tara points 400k nan take zakayi converting din points din zuwa Usdt 65 ka tura zuwa duk inda kakeso....

Zahiri ne domin na gwada cire dollar 65 naga sun fita ....

https://t.me/avagoldcoin_bot?start=d183664e9859466dd714

Kamar yadda ake Mining din Notcoin a Telegram haka shima ake yinsa, idan kayi kokarin aikin hakowa zaka iya tara 400k a kwana kadan.....

Invite your friends and get bonuses for each invited friend! 🎁

Your referral link:

https://t.me/avagoldcoin_bot?start=d183664e9859466dd714

Naga zahiri wallahi..

Address

Kano
300101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AY JIGO Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share