Rarara Update

Rarara Update Media Aide To The👇
Dauda Kahutu Rarara
Ayshatul humairah
Abdullahi Al Hikimah

07/10/2025

Dauda Kahutu Rarara Ayshatul humairah Abdullahi Al Hikimah

07/10/2025

27/09/2025
  _________________________________________lusegun
21/09/2025



_________________________________________





lusegun


Congratulations Sir Dr.🤓Dauda Kahutu Rarara Ayshatul humairah Abdullahi Al Hikimah
17/09/2025

Congratulations Sir Dr.🤓
Dauda Kahutu Rarara
Ayshatul humairah
Abdullahi Al Hikimah

MUJE MAHA 🤣 Dan4ne Dauda Kahutu Rarara Ayshatul humairah Abdullahi Al Hikimah
30/08/2025

MUJE MAHA 🤣 Dan4ne Dauda Kahutu Rarara Ayshatul humairah Abdullahi Al Hikimah

Dauda Kahutu Rarara Abdullahi Al Hikimah Ayshatul humairah Congratulations Umar Muhammad Abdullahi
16/08/2025

Dauda Kahutu Rarara Abdullahi Al Hikimah Ayshatul humairah

Congratulations Umar Muhammad Abdullahi

Menene Ra'ayinku Dauda Kahutu Rarara Ayshatul humairah Abdullahi Al Hikimah
10/08/2025

Menene Ra'ayinku Dauda Kahutu Rarara Ayshatul humairah Abdullahi Al Hikimah

GASKIYAR MAGANA KAN HALIN DA JARUMIN KANNYWOOD ADAM A. ZANGO YAKE CIKI A HALIN YANZU SHARHI: Bashir Abdullahi El-BashNa ...
15/04/2024

GASKIYAR MAGANA KAN HALIN DA JARUMIN KANNYWOOD ADAM A. ZANGO YAKE CIKI A HALIN YANZU

SHARHI: Bashir Abdullahi El-Bash

Na bibiyi maganganun Adam A. Zango na kuma yi nazari game da halin da yake ciki a masana'antar Kannywood na fahimci cewa babu abin dake damun Adamu sama da matsalar rayuwa ta yau da kullum da kuma baƙin cikin rabuwa da matarsa ta ƙarshe wato Safiya Chalawa.

Magana ta gaskiya a iya fahimtata da nazari da bincikena waÉ—annan matsaloli biyu sune matsalar Adamu, kuma sune abubuwan da s**a sa shi yin waÉ—annan maganganu masu k**a da hannunka mai sanda.

Yayi maganar cewa hatta a cikin waƙoƙinsa yana bayyana matsalarsa amma abokan sana'arsa sun gaza fahimtarsa. Sannan ya ce ba sa shiga su tare masa faɗa ko su kare shi, (musamman waɗanda ya taimaka a baya). Jama'a duk waɗannan maganganu da Adamu yayi idan za mu nazarce su za mu iya cewa tallafi yake nema, yana neman gudunmawarsu ne a babin rayuwar yau da kullum. Ba wai kan rigima ba.

Duk wanda ya san Adamu a Kannywood zai tabbatar da cewa mutumin kirki ne wanda hannunsa a buÉ—e yake. Ya tallafawa mutane a lokacin da ludayinsa ke kan Dawo. Sai dai a yanzu rayuwar ta sauya tayadda za mu iya cewa a yanzu Naira 50,000 sha'awa za ta ba wa Adamu, kuÉ—in da ada bai fi ya sha alawa da shi ba. Ba wai ina nufin Adamu yana cikin matsanancin talauci ba ne, a'a, amma dai abin ba k**ar da ba ne.

Ba Adamu kaɗai ba, duk mutumin da ya san daɗin kuɗi kuma ya zo ya rasa ba shakka zai shiga damuwa da zargin mutane musamman waɗanda ya taɓa taimakawa a rayuwa. Zai riƙa ganinsu ta fuskoki kala-kala k**ar yadda Adamu ke ganinsu yanzu.

Dan haka ni a fahimtata da ganina babban gatan da ƴan Kannywood za su yi wa Adamu a yanzu shi ne su kafa ko da gidauniya ta musamman su haɗa masa wani abu mai ƙauri wanda zai kawai masa da damursa. Sannan kuma su sasanta tsakaninsa da matarsa ta ƙarshe Safiya Chalawa inda hali. Domin kuwa babu wata ƴa mace da Adamu ke so sama da ita a yanzu.

Yi wa Adamu waɗannan abubuwa a ƙalla guda biyu zai kawar masa da duk wata damuwa ya sanya shi cikin farin ciki da walwala. Sannan ita ma masana'antar ta kuɓuta daga zarge-zarge tunda ba ta taɓa yi masa haka ba.

Address

Dorayi Karama
Kano
700101

Telephone

+2348139798546

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rarara Update posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share