Kano ta Kudu a Yau

Kano ta Kudu a Yau Kano ta Kudu a Yau

Kano ta Kudu Ayau
25/09/2025

Kano ta Kudu Ayau

23/09/2025

Wannan lamari yana bani mamaki to amma me yasa Kanwakwaso bai taɓa bawa Sunusi Surajo Kwankwaso takara ba Sai dai Appointment?

💥💥💥 Hon. Sani Tanga Dala yazo da babban karatu....
23/09/2025

💥💥💥 Hon. Sani Tanga Dala yazo da babban karatu....

To dai kunji
23/09/2025

To dai kunji

23/09/2025

Ta tabbata dai yanzu a jihar Kano Kawu Sumaila ne Sa an Kwankwaso.

Likitan Mahaukata kana basu suna zaginka... Da sannu za asan manufarka a yankin Kano ta Kudu...
23/09/2025

Likitan Mahaukata kana basu suna zaginka... Da sannu za asan manufarka a yankin Kano ta Kudu...

23/09/2025

💥💥Saurara Kaji

Na rantse da Allah ba a taɓa gwamnatin da ta yi almundahana da sata kamar ta Ganduje ba.— Comr Ibrahim Abdullahi Ibrahim...
03/05/2025

Na rantse da Allah ba a taɓa gwamnatin da ta yi almundahana da sata kamar ta Ganduje ba.

— Comr Ibrahim Abdullahi Ibrahim A. Waiya

Kada ku damu da masu s**ar ku, ayyukan ku ne za su kare ku — Kiran Tinubu ga Gwamnonin Nijeriya
03/05/2025

Kada ku damu da masu s**ar ku, ayyukan ku ne za su kare ku — Kiran Tinubu ga Gwamnonin Nijeriya

DA DUMI-DUMI: Major General Ibrahim ABDULSALAM shine muƙaddashin Shugaban Sojojin Najeriya bayan tafiyar Taoreed Lagbaja...
20/10/2024

DA DUMI-DUMI: Major General Ibrahim ABDULSALAM shine muƙaddashin Shugaban Sojojin Najeriya bayan tafiyar Taoreed Lagbaja

Wane fata kuke masa?

Gwamnan Jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf yayi zama na musamman da ‘yan Majalissun tarayya na jam'iyyar NNPP dake Abuja ...
08/10/2024

Gwamnan Jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf yayi zama na musamman da ‘yan Majalissun tarayya na jam'iyyar NNPP dake Abuja domin tattauna wasu muhimman batutuwa.

Wanda zuwa yanzu ba asan me s**a tattauna, sai dai wasu na gajin zaman bai rasa nasaba da zaɓen ƙananan hukumomin da jihar tasa gaba nan bada jimawaba.

07/10/2024

"Tabbas akwai alamun rashin lissafi da son zuciya ga dukkanin mai s**ar ƙudurin ƙirƙirar sabuwar Jahar Tiga".

Kalaman hakan sun fito ne ta bakin babban hadimi na musamman kan harkokin ɗalibai ga sanatan Kano ta Kudu Hon. Abdulrahman Kawu Sumaila.

Hakan na zuwa ne a dai dai lokacin da siyasa ke ci gaba da ɗaukar sabon salo tsakanin magoya bayan sanatan da jam'iyya mai mulkin jihar Kano, NNPP Kwankwasiyya.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kano ta Kudu a Yau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share