Asma'u jika

Asma'u jika Pretty talented actress 💙

Barkan ku da yammaci masoyana ina fatan kuna cikin koshin lafiya
27/04/2026

Allah ubangiji kasa Qurani yazama gatan mu duniya da lahira  Allah kasa ya cecemu ranar Qiyama 👆

wai kuwa lallen hannuna yayi kyau sosai masoyana kabani amsa ❤💜

Seda safen ku muta nena yanzu zanci abinci se kuma naje nayi bacci
26/04/2026

kasuwa sede fatan nasara ko wanne team munada rigar su  me bukata yayi magana

Alhamdulillah dan gidan jagoran dariqar kwankwasiyya shima ya bukaci riga kuma nakai masa har gida

aure nakeso wallahi

duk wanda yakeson Riga da gaske to yayi magana munada duk wacce kakeso faka faka mutanena ❤💜

mun fara saida rigunan na yan ball ga masu bukata da gaske sesu saka oder akawo musu

sedefa kuyi hakuri kannanmu yan madrid laliga bataku bace munfi karfin ku 🤑🤑🤑
25/04/2026

Idan fa Barcelona ta dauki laliga trophy to Akwai mutanen da zan basu kyauta ta musamman ❤💜❤💜🤛🤜

ku bani amsa saura wasa na mudaga laliga

Address

Kano

Telephone

+2347069118524

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Asma'u jika posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Asma'u jika:

Share